Lyrics

Your name is Aisha My heart belongs to yo' soul You got me thinkin' 'bout shisha 'Cause we're like flavour and coal If I mean exactly what you mean to me then say it She said, "It is easier to show it to me than say it" Now I'm un-impressed, looking perplexed After all I've done for you Now all I'm gettin' is vex I tell you, "I love you then show you" And fly you in jets All the bags and tags And all the cash and the cheques Baby na nuna miki kauna Kuma na baki ko me kike so Girl I wanna hear you ki fada Inji kince, "Ni ne kike so" Kin sa abokai na suna dariya (dariya) Baki taba cewa, "Kina so na ba" Kin sace zuciya ta (zuciya ta!) Kin saka ni tunani In nine kike so kuma kike kauna Ki fada min in jiki, kinji mai so na In baki nuna ba In baki furta ba Ya zan yi in gane? In kina so na In kina so na In kina so na In kina so na Ki fada! Ki fada! Ki fada! Ki fada! Ki fada! Ki fada! In kina so na Ki fada (Ki fada) Ki fada in jiki I wanna know how you feel about me Are you shy to say you love me? Karki damu dan na gane Nima ban damu ba dan muna tare Amman zan so, so ki fada Baby ko ta message, ko ta waya Baby ki fada a gaban kowa A gaban kowa A gaban kowa In nine kike so kuma kike kauna Ki fada min in jiki, kinji mai so na In baki nuna ba In baki furta ba Ya zan yi in gane? In kina so na In kina so na In kina so na In kina so na Ki fada! Ki fada! Ki fada! Ki fada Ki fada Ki fada In kina so na Ki fada (Ki fada)
Writer(s): Abdulhafiz Abdullahi, Abdulmajid Zubair, Haruna Abdullahi Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out