Lyrics

Dj Ab ne (Dj Ab ne) (The black bros) Woah! Ance, "Bakida hanci, bakida kyau" Maganganun jiya daban dana yau Is it because am from the rich and they're from the poor? Or they are jealous that I love you to the core Hmm! Ni dai banida case Suyita maganganun su banida case It's true, banida babes Har wasu suna cewa, "Wai nikam banida taste" Dana zabeki saboda ni nasan dole ne a zage ki Amma kada kibari komai ya dameki I will love you kullum a yadda na sameki Yeah Just a matter of time, komai zai wuce Everything will be fine (fine!) Yeah Just a matter of time Komai zai wuce, and we gon' raise up and shine Ni da ke, ke da ni There's nothing they can do Ke, ke da ni Ni da ke, ke da ni Ni da ke, ke da ni Baku dace ba (dace ba) Ka kwafsa (ka kwafsa) Baku dace ba (dace ba) Ka kwafsa (ka kwafsa) Na, na toshe kunnuwa na, eh Na toshe kunnuwa na Na, na toshe kunnuwa na Na toshe kunnuwa na Ance, "Kudi kika gani kika bini" Wasu wai banida ilmin addini Nasan kuna fadin hakane domin ta kini So inason ku bude kunnuwan ku don ku jini Eh, baku santa ba Bakusan menene yasa nake sonta ba No! Baku santa ba, bai kamata kuna yada karya kanta ba Guys stop trying to mess with my intellect Dakata, abin ya fara zama disrespect If there's no her, there's no me Wai shin kune zaku zauna da ita ko ni? Honey, darling, sweetie na All day, everyday cutie na Madara, sugar, green tea na So, babu me rabani da Habibti na toh Ni da ke, ke da ni There's nothing they can do Ke, ke da ni Ni da ke, ke da ni Ni da ke, ke da ni Baku dace ba (dace ba) Ka kwafsa (ka kwafsa) Baku dace ba (dace ba) Ka kwafsa (ka kwafsa) Na, na toshe kunnuwa na, eh Na toshe kunnuwa na Na, na toshe kunnuwa na Na toshe kunnuwa na
Writer(s): Haruna Abdullahi Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out