Credits

PERFORMING ARTISTS
Danmusa New Prince
Danmusa New Prince
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Musa Muhammad Dan musa
Musa Muhammad Dan musa
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Prince na kasheep
Prince na kasheep
Producer

Lyrics

(Prince Production)
Zuciya ke daukar so
Jiki ke daukar kauna
Dana miki abinda bakya so
Toh don Allah kice daina
Dana kira ki, ki dan taso
Kizo ki samu guri zauna
Fada mini abinda kike so
Dan Allah kin ji mu tattauna
Rashin ki zai taba min zuciyata
Harma a kasa gane kaina
Don Allah in kin zam mini gawa
Da waye za'a ce munyi kama?
Laifin da nayi miki ni na tuba
Gare ni karda ki daura tsana
Kada kizam mai biye hali na
Zan mutu ne chan har abada
Wayyo, so da ciwo
Ya zaga zuciya yayi ta yawo
Toh kiyi hakuri
Don Allah kar kiyi min fushi
Kiyi mini murmushi
Shine shaidar hakuri
Ni bani guna-guni
Da nayi laifi kiyi hakuri
A so ba'a fushi komai jarabawa ce kwarai
Zan fadi kalmar so
Shine kalar kauna
Duk wanda baya so
Toh ba rufi kuce ganga
Dukaka furucin so
Ka gane kalami na
Shi so fah tushe ne, tun daga kan Adamu har Hauwa
Don Allah ki tashi
Don Allah ki tashi
Don Allah ki tashi
(It's Prince on the mix)
Written by: Musa Muhammad Dan musa
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...