Lyrics

Hhmm to sirrin zuciya Ya fito fila haka inda na tambaya akaban amsa Kece zinariya Ma'ana mai haske tunda idanu da zuciya sun kosa Ni kaine zabina Kuma haske na mai kore duhu daga sashina (Sirrin zuciya) Ni ena enji dumin kauna Tunda na gama so agareka na furta muradina (Sirrin zuciya) Ena sonka ena sonka nima zanso kaji tausayina (Sirrin zuciya) Kaine tauraro na Ma'ana mai haske ka idanu da zuciya sun kosa Hhmmm na baki dukkan yarda Ki aminta dashe da mukai ya tsiro kuma yayi huda (Sirrin zuciya) Dan allah ki jaddada murayu atare dake abada (Sirrin zuciya) Kema in kin yarda gayawa iyaye su shaida (Sirrin zuciya) Karki ki mini kuskunda komai kikace bakyaso na fasa To sirrin zuciya ya Fito fila haka inda na tambaya akaban amsa Kaine tauraro na Ma'ana mai haske tunda idanu da zuciya sun kosa To sirrin zuciya To sirrin zuciya Haka inda na tambaya aka ban Dukkanin amsa ta Kece zinariya Kaine jagora Kinga idanu da zuciya sun kosa Ha hah haha aaaa'a Eh he yeh hey yeh heh Nagode hubbi nah Mai kore kishi da rowan kauna Kin sarke tunani na Kece karshen labarina Amjad records Midget mix
Writer(s): Hamisu Yusuf Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out