制作

出演艺人
Ali Jita
Ali Jita
表演者
作曲和作词
Ali Jita
Ali Jita
词曲作者

歌词

Arewa angel
Ali Jita (Don adah)
Mai atamfa yarinya, sannu kyakkyawa
Kin ga soyayya taki ta yi min ƙawa
Mai atamfa yarinya, sannu kyakkyawa
Kin ga soyayya taki ta yi min ƙawa
Kyakkyawa, kyakkyawa, kyakkyawa
I love you the way you are
Kyakkyawa, kyakkyawa, kyakkyawa
My arewa angel
Woman with a heart of gold
Expensive than any gold
There's nothing she wouldn't do
For the man she loves
Sannu rabin zuciyata, ni ina ji dake
Ko da na tashi bacci, na yi kwalli dake
An bani ke, an bani ke
An bani ke, kin ga an bani ke
Mai atamfa yarinya, sannu kyakkyawa
Kin ga soyayya taki ta yi min ƙawa
Mai atamfa yarinya, sannu kyakkyawa
Kin ga soyayya taki ta yi min ƙawa
Kyakkyawa, kyakkyawa, kyakkyawa
I love you the way you are
Kyakkyawa, kyakkyawa, kyakkyawa
My arewa angel
Mu ci abinci tare, mu zauna a tare
Mu yi kuka a tare, dariyarmu a tare
Mu yi chilling a tare, flexing a tare
Mu taka a tare, ranar auren mu tare
Kin ci ado da lalle, youʼre beautiful wearing atamfa
Arewa Angel
Mai atamfa yarinya, sannu kyakkyawa
Kin ga soyayya taki ta yi min ƙawa
Mai atamfa yarinya, sannu kyakyawa
Kin ga soyayya taki ta yi min ƙawa
Kyakkyawa, kyakkyawa, kyakkyawa
I love you the way you are
Kyakkyawa, kyakkyawa, kyakkyawa
My arewa angel
An Adah
Written by: Ali Isah Jita
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...