Lyrics

Nagode Allah sarki rabbana dashi ya bani Yar makaranta mai kyau ga kula Da son addini Tsarin ta yayi daban dana suaran mata Kun ji ni A iya fahimta ta ga iyayen ta Bata raini Nayi godiya samin ki kwarai Tunda kin zabe ni Zana so kizam mai share hawaye Nayi kuka ne Abun farin ciki ranar auren mu Ni dake ba raini Kalma ta so gareki na furta Matso-matso ki saurare ni Ah-hh-hh-ah Ah-hh-hh-ah Zuciya data same ki Farin cikin ta zatai nuni Alkawari kimin ko kin aure Karki kece kin bar ni Domin ki saka cikin raina Koda yaushe tinani Dana shiri nabar kaunar ki A raina sai zuci ta hane ni Domin kin kasance wani sashi Rabbin jiki a gare ni Hakan ne yasa kullum Nazamo mai yawaita tinani Rashinki a gare ni Zai zama babbar matsala mai muni Amsa na kece Dan Allah taho-taho Gani Zuciyar dake soyayya Bata fushi Akan rashin ki zan komai Dije Ke harda fushi Dan Allah taho saurare ni Karki ce kinyi fushi Ki kama hanuwana da sauri Kece mini zoben so amshi Ranar farin ciki na gun umma ta Kadai zan nunashi Domin ta kasance tana ta jiran ranar Toh kuma gashi Dan Allah ki jure a fuska ta Karda ki watso yashi Ki amsa mini Kice aure dani dakai na yarda Anything wey you want meka do Baby I go do for you Anything wey you want baby I go get you You're my angel I want Baby I go get you I go give you my heart Say no body party Even if you want baby I go get you, baby
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out