Lyrics

Lalla lalla lalla La lalla lalla Lalla lalla lalla La lalla lalla lalala So, so, so, so, so Taho mu zaga Tudu da tsauni Mudinga hirar soyayya Mai kyau da launi Na taka tsani Ke nazaba muyo tarayya Allah kaban kudi inyo ginin gidan sama Inkaiki 'koli 'koli kisha ruwan zuma Ah, eh, daka ganota zakace kyau an gama Muryarki idan naji nake kara azama Aso nina rufe 'kofa ni nayi sallama Babu wanda zaya kaini Babu wanda zaya fini soyayya Lalalalala taki taki saini Cikin dubu ta waresu ta nuna ni Abin yana sani ni yawan tunani Fama nake tayi danke a bani Wasu sunce sana'a waini bani Cikin gidansu ko ina zance Meleri Da an taba ta sai tace sai ni Meleri A zuciyarta nai ginin birnin taurari Allahu shiya barmu tare muna ta sururi Ku daina zagi Ruwa na kogi A zuciyarmu shike ta kwaranya Ku taimake ni Ita ku bani Cikin gidana muyo soyayya Ni ke nake so ina raki Ko a gobe na shirya aurenki Inkai sadaki Akaiki 'daki Kimin girki Kiban a baki Ba ruwanki Kisha zamanki Lalla lalla lalla lalala Lalla lalla lalla lalla Lalla lalla lalla La la la lala So, so, so, so, so Eh ye biyan bukatu saidai Allah Idan na sameki masha Allah Kamar baka kamar fara kuce tagulla Na harba mashi-mashi zuciya ta 'billa Ki 'daura 'dan kwali nasa hula Ki waiwayo fuskar ki mai kyau in kalla Wacce, ai kece Mezan ce, na dace Ranar wanka ai ba'a 'boyon cibi Dani dake zamuje raba IB Kowa yazo a 'daura auren hubbi Ranar cikin mawaka harda su Zuby Da UK Okashan nan na nasibi Da M Sharifi nawa kai nayi dubi Suma dukansu sunsan nai zabi Wata tara kirani baban baby Ni zan kula da dukkanin hakkinta Saboda ai gareni tazam mata Nikejinki yau kamar kanwata Yaushe ne mafarkina zai zamo gaske Soyayya So, so, soyayya So, so, soyayya So so soyayya So so soyayya
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out