Lyrics

Ehhh-hh-hh Ah-hh-hh-ah Soyayya Na rike soyayya Soyayya, soyayya Nasan soyayya Soyayya, soyayya Soyayya Nazo da labari Yanzu da labari Gobe da labari Har jibi da labari Labarin soyayya Eh soyayya Ina da budurwa gata Sarauniya nake kiran ta Bani kunyar in nuna ta Dan kyakkyawar fuskar ta A hali ma ta cire tuta Sun shaida hakan dangin ta Gani banda kudi kuma tace sai ni Ba gida kuma ba motar zamani Sai tasa kuka in an kushe ni Meyasa hakane yan uwa Wai menene? Soyayya Ni banda budurwa Banda budurwa Banda budurwa nidai Amma nasan so tunda iyaye Sun mini gani a ni dai Suka haife ni suka ban kula Basu so in shige matsala Suka so in zamo fitila Ilimi shi yazama sila Godiya a gareku Banda kamar ku Ya zan na biya ku ashe Allah ya biya ku Du'a'i gareku Zan tayi har akushe Soyayya ce tasa kukayi Tausayi shi yasa kukayi Ni biyayya gareku nayi Soyayya ce tasa nayi Na rike soyayya Soyayya Nayi nisa da iyaye Ya sanya ni hawaye Ido zaya tsiyaye Allah ya kiyaye Nai gamo da aboki Ina kiran shi sadauki In yaga zan kauce Sai ya daura ni tafarki Yace nabar yin karta Karta, karta Yace muje makaranta Ranta, ranta Wallahi yayi bajinta Jinta, jinta Sanadin sa na samu gata Gata, gata Ya nuna mini soyayya Ga ribar soyayya Soyayya Nima na shigo da salo na ja mic Ka rike garma koko in rike mic Suna tuka keke mun wuce a bike Ina daura hotona sun dinga like Soyayya ce daga left to the right Ina fito duka in ji ku quite Shhhhh Na rike Allah dashi da رَسُولُ Da yazo da risala a number one A so waya fi ni? Wa ma zaya kaini? Ta gefe-gefe ku kira ni da don Nine Yusuf Lazio Ah na jefe ku da audio Mu hadu mu hade Mu nadu mu nade Ku tarbe ni a video Soyayya Na rike soyayya Soyayya, soyayya
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out