Credits

Lyrics

Ehh hubbi so kenan
Maganar ciki kyau tafito fili
Warwarar saka ta zare
Toh babu duhu kenan
Hubbi so kenan
Maganar ciki kyau tafito fili
Warwarar saka ta zare
Toh babu duhu kenan
Hubbi so kenan
Maganar ciki kyau tafito fili
Warwarar saka ta zare
Toh babu duhu kenan
Yau sarkakiya kunsani ciki
Da duhu banganeba (hubbi)
Tsohon lamari ne ko sabo
Hujja ban kama ba (hubbi)
Wadda kakeso ita na aura
Ka rufe baka shaidan ba (hubbi)
In ma wani sirri ne
Zanso naji sirrin nan
Hubbi so kenan
Maganar ciki kyau tafito fili
Warwarar saka ta zare
Toh babu duhu kenan
Iyaye sun hada auren nan
Ni nayi biyayya ne (hubbi)
In sun kafada mini duk maganarsu
Takanyi shiga kunne (hubbi)
Ba karya anka fada bin nagaba
Ai bin Allah ne (hubbi)
Duk me son dace
Toh zai bi iyayen nan
Hubbi so kenan
Maganar ciki kyau tafito fili
Warwarar saka ta zare
Toh babu duhu kenan
Dan nayima zulumin soyayya ta
Ai ba laifi (hubbi)
Nasan zafin rabuwa da masoyi
Kwarai yana da dafi (hubbi)
Kaina kataka rawa ta gani
Kanma tafiya ta tafi (hubbi)
Me zaka bida ban ba
In zana tuno wannan
Hubbi so kenan
Maganar ciki kyau tafito fili
Warwarar saka ta zare
Toh babu duhu kenan
Hubbi so kenan
Maganar ciki kyau tafito fili
Warwarar saka ta zare
Toh babu duhu kenan
Ehh banso ba a ce na auri
Wanda kake burin aura (hubbi)
Tsakani nawa da kai
Ni nasan da akwai kara (hubbi)
Dana duba abinda nama
Karda kadau wannan sara (hubbi)
Nayima jankunne
Ka tuno haka tun rannan
Hubbi so kenan
Maganar ciki kyau tafito fili
Warwarar saka ta zare
Toh babu duhu kenan
Soyyaya munyi asarafi ne
Munki bari ta fita (hubbi)
Matsala bama hange don haka
Komai mun manta (hubbi)
Har alkawari a tsakani yashiga
So muka inganta (hubbi)
Lallai mun shaku
Da kaninka a sa'innan
Hubbi so kenan
Maganar ciki kyau tafito fili
Warwarar saka ta zara
Toh babu duhu kenan
Na dau hakuri sannan
Ba rauni acikin raina (hubbi)
Zuciya daya damke matar nan
Taka yayana (hubbi)
Kasani haka shine dai-dai
Damu a bayanina (hubbi)
Na sallama me sona
Gun yayana kenan
Hubbi so kenan
Maganar ciki kyau tafito fili
Warwarar saka ta zare
Toh babu duhu kenan
Ehh hubbi so kenan
Maganar ciki kyau tafito fili
Warwarar saka ta zare
Toh babu duhu kenan
Hubbi so kenan
Maganar ciki kyau tafito fili
Warwarar saka ta zare
Toh babu duhu kenan
Hubbi so kenan
Maganar ciki kyau tafito fili
Warwarar saka ta zare
Toh babu duhu kenan
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...