Music Video

Hamisu Breaker - Tubali
Watch {trackName} music video by {artistName}

Credits

COMPOSITION & LYRICS
hamisu said yusuf
hamisu said yusuf
Songwriter

Lyrics

Beat amjad records Zahraddi on the beat Kingina tubalin dazan iya zaunawa Inkinso indakata kuma shikena Nima zanaso kazauna gefena kullum zantunaka koda bakanan Kisaka a ranki yanzu kobana Raye Banaso kidinga kuka da hawaye Domin sankine garen sirrin boye Dama Zaki banai Dama sa'inan Eh tauraro adon ganina kaine daya Tundaga zuciya na furta batun gaskiya Dan kaine kafiddani daga sarkakiya Indai har akankane zandada juriya Kingina tubalin dazan iya zaunawa Inkinso indakata kuma shikenan Banda kamarki dukkanin fadi duniya Fatana gareki karkimin shariya Kimin mur mushinki maikyau zinariya In kalleki zuciya tacika kenan Ehhhh ra ayina akanka baya sauyawa Zan i yataka ganuwa iyi furtawa Koda za ace dani na zaucewa Bakomai akanka zan iya jurewa Mid get mix Hayya kingina tubalin dazan iya zaunawa Inkinso indakata kuma shikenan Ehh nima zanaso kazauna gefena Kullum zantunaka koda baka nan
Writer(s): Hamisu Yusuf Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out