Music Video
Music Video
Credits
PERFORMING ARTISTS
Auta mg boy
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Auta mg boy
Songwriter
Lyrics
Sirrina
Kece sirrina
Kaine sirrina nimah
AMG boy record
Eh sirrina yau zana fadi
Kallonki nake soyayya ce
Eh mana
Ha-aa-aa-aa-aa-ah
Eh sirrina nima zana fadi
Kaine dama chan muradina
Muradina
Eh soyayyata tarihi ne
Na yarda alkairi ne
Burina mu zamo tare
Na kamu so nai zane
Nasan dai so zahir ne
Bai kyale kowa ko yaro ne
Tun farko naji na damu
Da tinaninki amma ban furta ba
Eh naji koh bayan babu ruhina
Kazo a sufata mai wakilta ta
Sabida tsantsar sanka yabi kalbina
Ji nake tamkar abaka ni kyauta
Kai nake kauna ga guri zauna
Kai kadai ne cikin dubu na alkinta
Kai naba kaina
Zo dauka kaje ka yayata
Cikar muradina
Muradina
Kin bani san da na nema yau dole nai magana
Hakse mai kore duhu ni agaran kece fitila
Nima abun da naso na samu me zaya hana?
Na taka rawa tunda gareni ba matsala
Wata zara mun hadu so muyai harama
Ina ta nishadi kinsan kece sila
Kai kazo a mafarkina
Naji dadina dadina
Sannu sarki na
Eh sirrina yau zana fadi
Kaine dama chan muradina
Written by: Auta mg boy


