Paroles

Is Ahmerdy Don adah Ga tanan doguwa Yarinya kyakkyawa Na sameki nayo zara, na kerta kowa Ga tanan doguwa Yarinya san kowa Na sameki nayo zara, na kece kowa Gani nan na taho Gani nan nazo Zo zan baki so Kin ban bani so Zamuyi soyayya Toh gani nan na taho Gani nan nazo Zo zan baki so Kin ban bani so Zamuyi soyayya Zan baki so Kemah ki bani so Zan baki so Soyayya jigon kauna Dandali na fara ganinta (fara ganinta) Ita da kawanta Na kamu da so har kauna Cikin zuciyana kin kwanta Ba shiri nayi gunta Nai salama ki dan fuskanta Nace, amince mu dan zanta Cikin zuciya kin kwanta Ke nagani na biyo Yar fulani na muje kiwo Sai ki dama mun fura da kindirmo Miyette Allah nazamo fulo, dan fulo Ke nagani na biyo Yar fulani na muje kiwo Sai ki dama mun fura da kindirmo Miyette Allah nazamo fulo, dan fulo Oo oo oo oo oo oo oo Dan filo Dan filo Dan filo Dan filo Dan filo Dan filo Zan baki so Kemah ki bani so Zan baki so Zan baki soyayya Zan baki so Kemah ki bani so Zan baki so Zan baki soyayya Oo oo oo oo oo oo oo Oo oo oo oo oo oo oo Zan baki so Kemah ki bani so Zan baki so (mix masters) Zan baki so Zan baki so Kemah ki bani so Zan baki so Soyayya jigon kauna (kauna)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out