Lyrics

Um banida alhakinki ko guda 'daya Babu Da idona kasani kuka kayi sharri shi zaka girba Alhaki na yana kanka Kinyi sharri a gurina daina kuka maganar ki Wallah batada tasiri Shuka kairi kar kayo sharri in kayo sharri zaya koma ma Kaga sakayyar Allah Ruwan gumi shi ya sanyani na jike (alhaki) Tafiya har na gaza yinta na tike (alhaki) Ruwa nashana sai anyi hadi da sassake (alhaki) Dukan jikina baida 'kwari kaine kasani ciki hadari Shuka kairi kar kayo sharri in kayo sharri zaya koma ma Kaga sakayyar Allah Eh miye hadi na tudu sannan da gangare (alhaki) Batu nake furucin harshe ki ankare (alhaki) Ganinki nayyi rokon Allahu ya tsare (alhaki) Guguwa ta iska ta taso nayi hangen bakin hadari Shuka kairi kar kayo sharri in kayo sharri zaya koma ma Kaga sakayyar Allah Kaman ciki kuma sannan kace bakai bane (alhaki) Nakasa gane dare koko da rana ne (alhaki) Inma ka 'boyewa mutane Rabbi na sane (alhaki) Komai kakeyinyana kallo a rayuwa kazam mai nazari Shuka kairi kar kayo sharri in kayo sharri zaya koma ma Kaga sakayyar Allah Shuka kairi kar kayo sharri in kayo sharri zaya koma ma Kaga sakayyar Allah Eh da hankalinki kokwa a zauce kike (alhaki) Kara zube kawai sai rayiwa kike (alhaki) Kin sani rama da wuyana nasan kan na cike (alhaki) Tanadi na kaina naiwa kaina kece zakiyi mani sharri Shuka kairi kar kayo sharri in kayo sharri zaya koma ma Kaga sakayyar Allah Shi sharri kullum mai shi yaka bibiya (alhaki) Burinka ya cika kai mani cuta a duniya (alhaki) Da kanka ne ka biyewa san zuciya (alhaki) Kayi laifi gun masoyi na dan mugunta kai hari Shuka kairi kar kayo sharri in kayo sharri zaya koma ma Kaga sakayyar Allah Kinyi abu yana damunki kin tsaya (alhaki) Abin fadi kin jawa kanki duniya (alhaki) Koda a dangin ku dame zakiyi tutiya Ko magana in har anayi cikinsu ke bakida tasiri Shuka kairi kar kayo sharri in kayo sharri zaya koma ma Kaga sakayyar Allah Da idona kasani kuka kayi sharri shi zaka girba Alhaki na yana kanka Kinyi sharri a gurina daina kuka maganar ki Wallah batada tasiri Shuka kairi kar kayo sharri in kayo sharri zaya koma ma Kaga sakayyar Allah
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out