Lyrics

Zan baki ruko dan Alllah karki saki Sakon zuciyata, 'kaunarki take Gareni babu shiri, ban amince ba Muyo soyayya dani dakai, bai dai-dai ba Bako ne nataho gunki masauki ne na bida A zaton da nakeyi zakiban babu fada Wata kila banda ruwa ki hada man da shinfida Da zan samu hakan zuciya zata saki Gareni babu shiri, ba amince ba Muyo soyayya dani dakai, bai dai-dai ba Zani zano maganar, na furta nita kashe Zuciya babu gini dukkanin su sun rushe Kinzan jini da jiki kika barni zan bushe Inaso kisani 'kaunarki nake Eh sai ka sake shiri, soyayya ka rike Gareni babu masauki ko na karba zani saki Soyayya datse kuma nafiso na saki Hadari ake a gari idan kabini zaka jike Inaso kisani so halittarsa akai Sannan acikin zuciya samu akai Na zubar da ajina gareki na bada kai Yi dariya ingani banso ki dake Gareni babu shiri, ban amince ba Muyo soyayya dani dakai, bai dai-dai ba Kyakkyawar budurwa nasan kinada aji Ganinki kesa 'yan samari sui ta rangaji Cikinsu 'daya na zamo nazo bidar agaji Sunan ki naita kira murya ta ta sike Nai nisan tafiya banajin kira Baka iske ni ba bare kai nasara Ba girmanka bane a so kaita bara Shuka jikin dutse, wannan ai wuya ne Zan baki ruko dan Alllah karki saki Sakon zuciyata, 'kaunarki take
Writer(s): Abdull D Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out