album cover
Bawan Mata
6,295
Afro-Beat
Bawan Mata was released on January 1, 2017 by Menta Music as a part of the album Bawan Mata - Single
album cover
Release DateJanuary 1, 2017
LabelMenta Music
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM122

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Ahmad Shanawa
Ahmad Shanawa
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Ahmad Shanawa
Ahmad Shanawa
Songwriter

Lyrics

Hhhhhhhe
Ahmad shanawa (shanawa)
Baban chakwai (chakwai)
Na shiga ban dauka ba, baya fidda barawo duba
A gida ba biki ga kyakkyawan yan mata sai na zaba
Tunda akwai ni'ima garesu kwarai magana ce babba
Waka ce sana'a ta, ba zanayo sata ba
Ni na zama, bawan mata
Kaima ka zama, bawan mata
Duk wani mai kudi, bawan mata
Ko kuma talaka, bawan mata
Duk wani malami, bawan mata
Ko kuma jahili, bawan mata
Duk wani sarki, bawan mata
Ko shugaban kasa, bawan mata
Bawan mata
Bawan mata
Bawan mata
Bawan mata
Ehh alkawari na dauka har abada bazan karya ba
Iya wuya, a gabana 'ya mace bata ji kunya ba
Da dai na barki ki fadi kwara na kwana ban rintsa ba
Zana baki abunda kike so ni bazana hana ba
Don nazama, bawan mata
Kaima ka zama, bawan mata
Duk wani mai kudi, bawan mata
Ko kuma talaka, bawan mata
Duk wani malami, bawan mata
Ko kuma jahili, bawan mata
Duk wani sarki, bawan mata
Ko shugaban kasa, bawan mata
Ki kankame ni ki sa a jikinki halima kar ki sake ni
In ki ka barni maraya zama kinga ba amfani
A dausayin soyayya ja ni chan ki aje ni
Ga wasu mata sun hango ni dake suna nuna ni
Wai na zama, bawan mata
Toh in nazama, bawan mata
Saurayinki ya zama, bawan mata
Yayanki ya zama, bawan mata
Kaninki ya zama, bawan mata
Ko kuma talaka, bawan mata
Duk wani malami, bawan mata
Ko kuma jahili, bawan mata
Duk wani sarki, bawan mata
Ko shugaban kasa, bawan mata
Bawan mata
Bawan mata
Aikin gidan ku halimatu nikam zana zo na tayaki
Deban ruwa a cikin kogin soyayya zana rakaki
Ko kasuwa zaki je a kan keke na zan tuka ki
In nazamo garkuwa a gareki babu mai raina ki
Ni na zama, bawan mata
Kaima ka zama, bawan mata
Duk wani mai kudi, bawan mata
Ko kuma talaka, bawan mata
Duk wani malami, bawan mata
Ko kuma jahili, bawan mata
Duk wani sarki, bawan mata
Ko shugaban kasa, bawan mata
Duk wani mai kudi, bawan mata
Ko kuma talaka, bawan mata
Duk wani malami, bawan mata
Ko kuma jahili, bawan mata
Duk wani sarki
Ko shugaban kasa
Written by: Ahmad Shanawa
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...