album cover
Rayuwata
album cover
00:00
00:05
00:10
00:15
00:20
00:40
02:10
00:00
02:21
Past 7 Days
Rayuwata was discovered most frequently in the first few seconds of the song during the past week

Music Video

Music Video

Lyrics

Da ke nake son na ƙarasa sauran rayuwata
Da ke nake son na ƙarasa sauran rayuwata
Sama da ƙassa na duba
Ba tamkarki har abada
Layinki ba zan canja ba
A kan shi ni zan ƙarasa
Ko da second ɗaya
Ko da minti ɗaya
Ko da yini ɗaya
Ko da awa ɗaya
Koyaushe bana son ki yi nisa da ni
Na kasance a gefenki duk inda za ki
A koyaushe bana son ki yi nisa da ni
Na kasance a gefenki duk in da za ni

Written by: Ali Jubril Namanjo, Chidera Godfrey Ezeani
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...