Music Video
Music Video
Credits
PERFORMING ARTISTS
Namenj
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Bamgbala Adeniyi
Composer
Ali Jubril Namanjo
Composer
PRODUCTION & ENGINEERING
Baaad
Producer
Lyrics
[Verse 1]
Ni dai ni dai o
Ke dai ke dai o
Zan dinga baiwa kauna
[Verse 2]
Lallai ba shakka
Kauna ba shakka
Ni ke zan dinga baiwa kauna
A halin yanzu ke ce saukina
Kina rage mini zafi baby na
Don Ke ce mai charger batir na
Da kalamanki masu ratsa zuciyata
[Verse 3]
Baby na gode
Da kulawar da kike ba ni
Baby na gode
Baby na gode
Da kulawar da kike ba ni
Baby na gode
Baby na gode
[Verse 4]
De de de de de
Baby na gode
De de de de
Baby na gode
[Verse 5]
Wayyo Allah na
Wai ina Batula
Sanyi nake ji
Zo ki lullube ni
Ki lullube ni
Da bargo na kauna
[Verse 6]
Kin sabamin da hakan babyna
A halin yanzu ke ce saukina
Kina rage mini zafi babyna
Dan ke ce mai charger batir na
Da kalamanki masu ratsa zuciyata
[Verse 7]
Baby na gode
Da kulawar da kike ba ni
Baby na gode
Baby na gode
Da kulawar da kike ba ni
Baby na gode
Baby na gode
De de de de de
Baby na gode
De de de de
[Verse 8]
Baby na gode
Baby na gode
Baby na gode
Baby na gode
De de de de de
Baby na gode
De de de de
Baby na gode
Written by: Ali Jubril Namanjo, Bamgbala Adeniyi

