Credits
COMPOSITION & LYRICS
abdulkadir tajuddeen
Songwriter
Lyrics
I love you, you love me (ye-yeye -ye-ye yeye)
I love you, you love me (ye-yeye -ye-ye yeye)
Masoyin gaskiya baza ya zamo baya ba
Duka tsanani so nake yiwa tanadi
Masoyin gaskiya baza ya zamo baya ba
Duka tsanani so nake yiwa tanadi
Dadi ko wahala, baki rabu dani ba
Ko da ciwo nake, bakya kyaleni ba
Kawo kunnenki in rada, bazan gulma ba
Damuwar zuciyata, baki kyaletaba
Naji wani dan sanyi-sanyi mai dauke bakin ciki
Ga wani dan dadi-dadi mai sani farin ciki
Sabon yanayin da ke goge talauci
Ga ninan na taho domin sada zuminci
Ke din engineer kike mai min gyara
Na yo targade kina hanani nai kara
Duk salo na kwarkwasa ke kika wuce saura
Tafiyarki daban ba irin taku da aljani ba
Kirari kake ta min, jikina na zabura
Sai naji kamar anyi mini allura
Sai lamdo nake kamar sabuwar kaura
Zan jure farmakin gaba kokuma baya
Sannu a sannu ke kadai, zan yiwa komai
Lissafi in kara, masoyiya hanani kine ni
Mai zaginki ko ina yakezan ja mai
Problem dan ya gane matsayinki (nayi godiya)
Ban jayyaya ni da kowa
Bafa kamar ka gareni har gobe
Baza na butulce ba ko in juya ma baya
Nayi nisa, baza naki juyo ba
In dai kin kirani, baza naki dawowa ba
Nayi nisa, baza naki juyo ba
In dai ka kirani, baza naki dawowa ba
I love you, you love me (ye-yeye -ye-ye yeye)
I love you, you love me (ye-yeye -ye-ye yeye)
Written by: abdulkadir tajuddeen