album cover
Yar Amalanke
album cover
Yar Amalanke was released on December 15, 2021 by 3333646 Records DK as a part of the album Dr. Adamu Dan Maraya Jos Collections
ReleasedDecember 15, 2021
Label3333646 Records DK
LanguageEnglish
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Music Video

Music Video

Lyrics

In baku story yan amalanke
Mai gudun wuce sa'a dan amalanke
Mai sana'an wuce sa'a dan amalanke
Ka kira dai ne kaga goma su taso
Ni nasan battery din yan amalanke
Nasan totur din yan amalanke
Nasan steering yan amalanke
Ba du mutum yasani kaman ni
Amma banda kuchaki
Banda kazami
Banda karen turin amalanke
Su tara ne uwar su ta yaye
Ta rasa dan aike cikin gida
Amma keke ina aiki da tuki
Amma Honda na aiki da tuki
Amma Honda na aiki da giya
Vespa na aiki da giya
Mota na aiki da giya
Bilbodi tana aiki giya
Haka K8 na aiki da giya
Kuma K6 na aiki da giya
Marsandi na aiki da giya
Dan banzan sai aiki da karfi
Sai yazo hawa
Malam samun hanu
Dan darajar ikon Allah
Karfina ya kare
Amma keke ina aiki da kararawa
Bayan keke ina aiki da kararawa
Babur na aiki da horn
Marsandi na aiki da horn
Amma doji tana aiki da horn
K6 na aiki da horn
K8 na aiki da horn
Kurut tana aiki da horn
Bareza na aiki da horn
Marsandi na aiki da horn
Piju na aiki da horn
Dan banzan sai yazo jamma'a kaji
Gafara nan ga amalanke
Amma keke ina aiki da burki
Mota na aiki da burki
Babur na aiki da burki
Dan banzan sai yazo
Kaji, "gafara nan ga amalanke"
Kowa ta kade ni babu ruwana
Babban burkin amalanke kato
Inta kade sai dai ta dane
Bata da burki sai katako
Written by: Adamu Dan Maraya Jos
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...