Music Video

Kujerar mata
Watch {trackName} music video by {artistName}

Credits

PERFORMING ARTISTS
Ado Gwanja
Ado Gwanja
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Ado Gwanja
Ado Gwanja
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Isa Gombe
Isa Gombe
Producer

Lyrics

Kujerar tsakar gida Wajen zama na mata Wacce duk ta hau taga miji, taki tafi sara Sama Ehh Kai! Nace, "Kujerar tsakar gida" Wajen zama na mata Banda mai duwawu A kasa-kasa kamar na kura Nace kar kuce in kwanta Dan ba bacci nazo ba Kar kuce in tashi Baku ganni da fuka-fukai ba Karku kaini idan ba zaiyu in fito ba Gangar kidin ta mata ce ba maza ba (Sama) Allahu ya nufa yauma gani nazo Ku dauro bazar rawarku kumbu na murzo Idan ana dara uwa aka so aka tazo Ni da uba nike ado ba da rigar aro ba Wata tana rawa da takun ta da baya-baya Ba dake nake ba balle kice nayi karya Kowa yaja da ikon God zaiji kunya Kan wani yayi mani jiri na karya Baku sha ruwa ba (sama) Nasaba in naje gidan biki ince Yan mata aje sama Ince mata aje sama Ince mata aje kasa Ahh-ahh-ahh Kai Eh Toh Ga kirjin bikin gurin nan, naga tazo Ba wanda zaya ce yazo shi bikin yaci kanzo Naga yan maza a wajen harma mata sun zo In baku na kan ce banga kujerun gida ba Matan gidan ga dai taku kun iya Kuyi rawa-rawa nace kar naga kun tsaya Kuyo takun ku dan ku gagara kwaikwaiya Ita waka akan buga ma ku ba dan kudi ba Cigaba na maigida-gida Shi ya guji gobara Na tafi zan barku Karku ce na fiya gun dira Kujerar tsakar gida Wajen zama na mata-aa-aa-aa Na mata A'a na mata Sama Ehh Toh-toh-toh Kujerar tsakar gida Wurin zama ma mata
Writer(s): Bello Hassan, Ado Isah Gwanja Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out