Similar Songs
Credits
COMPOSITION & LYRICS
ABBA SAAD
Songwriter
Lyrics
Ke kekkyawa
Kekkyawa
Ke kekkyawa ce
Ke son kowa
Son kowa
Ke son kowa ce
Ke kekkyawa
Kekkyawa
Ke kekkyawa ce
Ke son kowa
Son kowa
Ke son kowa ce
Kina da kyau
Karki bari ace miki ba haka ba
Karki bari a saka ki gaba
Karki bari ace miki ke baki kai baaa
Ke kekkyawa
Kekkyawa
Ke kekkyawa ce
Ke son kowa
Son kowa
Ke son kowa ce
Ke kekkyawa ce
Kedin matar manya ce
Zuciya kin sace
Walla mijinki ya dace
Kalli yarinyar nan komai nata na hausawa
Kalli kyan tafiyan ta yarinya ce daga arewa
Ko ke fara ce
Ko ko ke din baqa ce
Ko doguwa ce
Ko ke gajera ce
Ko lukuta ce
Ko ke siririya ce
Inaso ki sani cewa
Kina da kyau
Karki bari ace miki ba haka ba
Karki bari a saka ki gaba
Karki bari ace miki ke baki kai baaa
Ke kekkyawa
Kekkyawa
Ke kekkyawa ce
Ke son kowa
Son kowa
Ke son kowa ce
You are fine a yanda kike karki damu da zance
Ke sarauniya ce ko da babu tambari
Ke sarauniya ce ko da babu rawani
Ke sarauniya ce ko da babu kallabi
Ko ke fara ce
Ko ko baqa ce
Ko doguwa ce
Ko siririya ce
Ko lukuta ce
Ko gajera ce ke
Inaso ki sani cewa
Kina da kyau
Karki bari ace miki ba haka ba
Karki bari a saka ki gaba
Karki bari ace miki ke baki kai baaa
Ke kekkyawa
Kekkyawa
Ke kekkyawa ce
Ke son kowa
Son kowa
Ke son kowa ce
Ke kekkyawa
Kekkyawa
Ke kekkyawa ce
Ke son kowa
Son kowa
Ke son kowa ce
Writer(s): Abba Sa'ad
Lyrics powered by www.musixmatch.com