album cover

Amarya

43Afro-Beat2023
album cover
Amarya was released on December 2, 2023 by 1838017 Records DK as a part of the album Amarya - Single
ReleasedDecember 2, 2023
Label1838017 Records DK
LanguageEnglish
BPM120
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Lyrics

S Boy ne
Eh mana
Zuciyoyi biyu
Suka zo suka zauna
Suka fahimta juna
Suka fara soyayya
Iyaye suka gana
Suka fahimta juna
Aka sa masu rana
Aka kawo kaya
A yau an daura aure
Allah barku tare
Addu'an iyaye
Aure sunnah ne
Amarya, amarya, amarya sannu
Amarya, amarya, amarya taka
Amarya, amarya, amarya zauna
Amarya, amarya, amarya saurara
Aure Ibada ne, Aure sunnah ne
Ranar murna ne, zakije dakinki
Ki rike amanar shi nasan kin gane
Ki rike amanar shi kar kice bakyayi
Zuciyoyi biyu
Suka zo suka zauna
Suka fahimta juna
Suka fara soyayya
Iyaye suka gana
Suka fahimta juna
Aka sa masu rana
Aka kawo kaya
A yau an daura aure
Allah barku tare
Addu'an iyaye
Aure sunnah ne
Amarya, amarya, amarya sannu
Amarya, amarya, amarya taka
Amarya, amarya, amarya zauna
Amarya, amarya, amarya saurara
Mama, mama
Sannu da aiki mama
Kin haifo 'ya mai kyau
'Ya mai albarka
Kin sata a hanya
Ta tafi dakinta
Mama, mama
Allah saka Mama
Written by: ABBA SAAD

Shazam Footer

Select language:
Google Play Store
Apple App Store
Chrome Web Store
Galaxy Store

Follow Us

Loading...