album cover
Kwalliya
4,240
Afro-Beat
Kwalliya was released on June 5, 2023 by 1838017 Records DK as a part of the album Kwalliya - Single
album cover
Release DateJune 5, 2023
Label1838017 Records DK
LanguageEnglish
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM103

Music Video

Music Video

Credits

COMPOSITION & LYRICS
ABBA SAAD
ABBA SAAD
Songwriter

Lyrics

Eh Mana
Kwalliya en mata
Eh Mana
Eh Mana
Kwalliya en mata
Eh Mana
Sboy Ne
Eh Mana
Ko da batai kwalliya ba yarinyan nan tanada kyawu
Naturally tana da kyawu
Bayan tayi kwalliya kuma sai ka ganta ta qara kyawu
Sai ka ganta ta ninka kyawu
Taka daidai jeki a sannu ki taku dai dai
Komai daidai jeki da baya ki zauna daidai
Karkice musu komai bisu da kallo ki zauna daidai
Eh mana
Kui kwalliya emmata
Eh mana
Eh mana
Kui kwalliya emmata
Eh mana
Allahu yai halitta anan
Allah ya aje sura anan
Maqi gani ya kauda ido
Maso gani ya bude ido
Babu mummuna sai mara kwalliya bata daidai
Babu mummuna sai mara gyara bata daidai
Ko da batai kwalliya ba yarinyan nan tanada kyawu
Naturally tana da kyawu
Bayan tayi kwalliya kuma sai ka ganta ta qara kyawu
Sai ka ganta ta ninka kyawu
Taka daidai jeki a sannu ki taku dai-dai
Komai daidai jeki da baya ki zauna daidai
Karkice musu komai bisu da kallo ki zauna daidai
Eh mana
Kui kwalliya emmata
Eh mana
Eh mana
Kui kwalliya emmata
Eh mana
Mamanki ta iya haihuwa
Ta haifo tauraruwa
All eyes on you idanuwa
Duk makiyan ki sunsha wuya
Babu mummuna sai mara kwalliya bata daidai
Babu mummuna sai mara gyara bata daidai
Koda bakiy kwalliya baa yarinyar nan kinada kyawu
Naturally kina da kyawu
Bayan kinyi kwalliya kuma sai a ganki kin qara kyawu
Sai a ganki kin ninka kyawu
Taka daidai jeki a sannu ki taku dai-dai
Komai daidai jeki da baya ki zauna daidai
Karkice musu komai bisu da kallo ki zauna daidai
Eh mana
Kui kwalliya emmata
Eh mana
Eh mana
Kui kwalliya emmata
Eh mana
Written by: ABBA SAAD
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...