album cover
Insha Allah
36,544
Afro-Pop
Insha Allah was released on November 23, 2022 by emPawa Africa Limited as a part of the album Na Matsu EP
album cover
Release DateNovember 23, 2022
LabelemPawa Africa Limited
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM100

Credits

PERFORMING ARTISTS
Namenj
Namenj
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Emmanuel Reuben
Emmanuel Reuben
Composer
Ali Jubril Namanjo
Ali Jubril Namanjo
Composer
PRODUCTION & ENGINEERING
Mega Mix
Mega Mix
Producer

Lyrics

Namenj
MashaʼAllah
Tabarakallah
InshaʼAllah
Zan zama angonki
MashaʼAllah
Tabarakallah
InshaʼAllah
Zan zama angonki wata rana
Zo mu zauna zo mu saɓa
Harshe da haƙori sukan saɓa
Duk faɗin duniya ke na zaɓa
Ga nawa ga naki sai mu kwaɓa
MashaʼAllah
Tabarakallah
InshaʼAllah
Zan zama angonki wata rana
MashaʼAllah
Tabarakallah
InshaʼAllah
Zan zama angonki wata rana
Kwantar da hankalinki
Na riga na zama naki
Ƙaunar da babu sirki
Ni ita ce nake miki
Idan na zo wajenki
Sai na ji ban son na bar ki
Kallo idan na miki
Sai na ji na ƙara sonki MashaʼAllah
Tabarakallah
InshaʼAllah
Zan zama angonki wata rana
MashaʼAllah
Tabarakallah
InshaʼAllah
Zan zama angonki wata rana
Na yi dariya na dace
Masoyiya mai kyan zance
In babu ke tilas na ɓace
Da ke ne ƙarshen zance
Na riga na tantance
Har abada ban mance
Soyayyarki na nace
Zan riƙe ki har abada
MashaʼAllah
Tabarakallah
InshaʼAllah
Zan zama angonki wata rana
MashaʼAllah
Tabarakallah
InshaʼAllah
Zan zama angonki wata rana
Written by: Ali Jubril Namanjo, Emmanuel Reuben
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...