Lyrics

Ali Namenj Aure Sunyi-sunyi su raba Allah baiyi ba Auren da Allah ya hada ba mai rabawa Rabon ka baya wuce ka ko yana bakin kura Allah shine ya hada ba wanni ba Soyyyah ce Lobayya ce Fahimta ce Ke sa a zauna lafiya So da kauna Ku so juna Hirar kauna zai sa kudinga son juna Amarya rabon ki ne Kin zama matar mai san ki Ango rabon ka ne Ka zama mijin mai san ka Amarya rabon ki ne Kin zama matar mai san ki Ango rabon ka ne Ka zama mijin mai san ka Mamar amarya wai ina kike ne? Gatanan-gatanan Allah sa albarka Mamar ango wai ina kike ne? Gatanan-gatanan Allah sa albarka Mun gane wance da wance basa so Tunda Allah ya na so, kar su so Ba wanda zai iya kwance kullin so Wanda Allah ya hada, wallahi babu shi Lokaci yayi mun zo auren soyayya Sharai hawayen ki amarya ki murna Rike mijin naki, soyayya ki nuna Ka rike matar ka, kullawa ka bata Amarya rabon ki ne Kin zama matar mai san ki Ango rabon ka ne Ka zama mijin mai san ka Amarya rabon ki ne Kin zama matar mai san ki Ango rabon ka ne Ka zama mijin mai san ka Mamar amarya wai ina kike ne? Gata-nan-gata-nan Allah sa albarka Mamar ango wai ina kike ne? Gatanan-gatanan Allah sa albarka Mamar amarya wai ina kike ne? Gatanan-gatanan Allah sa albarka Mamar ango wai ina kike ne? Gatanan-gatanan Allah sa albarka Mu taka rawar kauna Kauna-kauna Mu taka rawar murna Murna-murna Mu taka rawar kauna Kauna-kauna Mu taka rawar murna Murna-murna That mega producer on the big bang and bass
Writer(s): Ali Namanjo, Emmanuel Reuben Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out