album cover
Azima
2,201
Afro-Pop
Azima was released on November 9, 2022 by 1825564 Records DK as a part of the album Gangariya
album cover
Release DateNovember 9, 2022
Label1825564 Records DK
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM51

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Suleiman Muhammad Tijjani
Suleiman Muhammad Tijjani
Performer
COMPOSITION & LYRICS
umar musa sulaiman
umar musa sulaiman
Songwriter

Lyrics

Sanki nima nake
Kullawa nake
Godiya nake
Dan kinyi mini komai
A so nasan waraka
Ki ban in rika
Rai da ruhi dikka
Domin na kai
Yau dai mun hade
Dan da so na dade
Dan mun hade mun wuce zara
Da rana har kirji shi nake numfashi
Mu kwana yana yi min rarrashi
Ina tausa dukka kalamai dan shi
Masoyi ya fi turare kamshi
Da rayuwa ta
Baza na daina kaunar ka ba
Da baki na baza na daina begen ka ba
Da hankali na baza a sa ni in barka ba
Mata da dama sun nemai ka basu ganka ba
Farin masoyi ya aje ni sahun gaba
Ko ba babu komai ya hana ni yin fargaba
Wallahi la la a kul kuche ba kwa so ba
Babu rana
Nai alkawar bazan barshi ba
Azima
Azima
Azima
Azima
Azima
Azima
Azima
Azima
Bude zuciyar ki (Azima)
Yalwata murmushin ki (Azima)
Bude zuciyar ki (Azima)
Yalwata murmushin ki (Azima)
(Azima)
In rasa kowa
In rasa komai
Banda soyayyar ki
Kowa in rasa komai ban da jin muryar
Rana ko ta ki haske ba ta dishai kyawun ki
Bani gajiya wa zana rayu jiran ki
Azima
Azima
So yai zarra (Azima)
So ne silla (Azima)
Kai ne zarra (Azima)
Kai, kai sutura ta
Written by: umar musa sulaiman
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...