album cover
Dan Adam
2,442
Afro-Beat
Dan Adam was released on November 12, 2022 by Music distributed by Dj Amson as a part of the album Dan Adam - Single
album cover
Release DateNovember 12, 2022
LabelMusic distributed by Dj Amson
LanguageEnglish
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM103

Credits

PERFORMING ARTISTS
Ado Gwanja
Ado Gwanja
Performer
Arewa Sound
Arewa Sound
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Ado Gwanja
Ado Gwanja
Songwriter

Lyrics

In kayai fari
Yace kayai fari
In kayai baki
Yace kayai baki
In kayai kudi
Yace kayai cuta
Dan adam ba'a iya maka
Komai zakayi
Kai karka duba dan adam
Don ko me kayi
Shi sam ba'a iya mishi dan adam
Don haka ko ya mutu
Sai an daure dan adam
Malam kayi aikin gaban ka
Kar ka biye masa dan adam
Ba'a iya masa
Idan na dauki wasa
Sai gwadan ya nake haka ne
(Allah sarki gwanja)
Idan na dauki gasken
Sai su gwadan ai na yaudara ne
(Manta dasu kawai)
Tillas bidar uwa
An iske dare ne ana dara
Mai tsoro shi yake jira
(Hakkun)
Shi wazai kurbi kurkura
Masoyi karka kuskura
Domin in dai ka kuskura
Wallahi komai ba'a iya maka
Dan adam ba'a iya masa
Dan adam ba'a iya masa
Ko ya mutu sai an daure
Dan adam
Eh mana
Dan adam ba'a iya masa
Dan adam ba'a iya masa
Me ne ke kai goma gidan tara
Muje gwanja mu ta kirkira
Yau da gobe sai munyi hatara
Komai nisa muke jiran kira
Gobara bata cin halaliya
Mu raba kan mu
Da cin haramiya
Don muyi karko
Mu mori duniya
Allah shiga tsakanin mu
Da yan iya
Masu kuri masu fariya
Masu karya masu karairaya
Yadda Allah ka bamu duniya
Sa da munje mu mori lahira
Dan adam ba'a iya masa
Dan adam ba'a iya masa
Ko ya mutu sai an daure
Dan adam ba'a iya masa
Eh mana
In anyi ruwa ya fadi anyi
Sanyi ya fadi anyi
Zafi akayo ya fadi anyi
Da ka talauce yayai ta fadi kayi
In kayi kiba ya fadi kayi
Ka rame ma ya fadi kayi
Dan adam shi ba'a iya masa
Sai ran da yaji shi cikin kasa
Malam kayi wa rawarka zamanka
Kar ka biye masa
Ba'a iya masa
Dan adam ba'a iya masa
Dan adam ba'a iya masa
Written by: Ado Gwanja
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...