Lyrics

Wiihuuu Eh mana Mai wanaka faro neh chu Ana yin bleaching ayi fari Babu man bleaching din baqi Yarinyar fara ce doguwa Sai wata gajera yar baqa Dukansu suna son saurayi Aisha tana son dan baqi Khadeejah tana son dan baqi Fateemah tana son dan baqi Mai wanka da faro dan baqi Mai wanka da faro dan baqi Mai wanka da faro dan baqi Dan baqi dan baqi dan Dan baqi dan baqi dan baqi dan Dan baqi dan baqi dan Dan baqi dan baqi dan baqi dan Dan baqi dan baqi dan Dan baqi dan baqi dan baqi dan Akace maka baka ji alaji Muka ce maka kar kaje kaki ji Dan baqi neh yaje tafiya da ya dawo hannunshi ba tsaraba Yar fara ko ta daura tsiya kasan ranar akwai jaraba Gaki akoy ki da kyan fuska Naga hotonki akan insta Kuma allah rabaki da yan iska Sun zaci bani da wayo wayo Sun zaci bani da wayo wayo Da ni kadai suka raina but na kwace musu yan mata Na kwace musu yan mata Na kwace musu yan mata Yarinyar fara ce doguwa Sai wata gajera yar baqa Dukansu suna son saurayi Aisha tana son dan baqi Khadeejah tana son dan baqi Fateemah tana son dan baqi Mai wanka da faro dan baqi Mai wanka da faro dan baqi Mai wanka da faro dan baqi Dan baqi dan baqi dan Dan baqi dan baqi dan baqi dan Dan baqi dan baqi dan Dan baqi dan baqi dan baqi dan Dan baqi dan baqi dan Dan baqi dan baqi dan baqi dan Dan baqi ya zama cele cele Dan baqi bashi da shirme shirme Ga wata yar fara ta follamin tace na kai mata lefe lefe Dan baqi ya zama cele cele cele Dan baqi bashi da shirme shirme Ga wata yar fara ta follamin tace na kai mata lefe Sun zaci bani da wayo wayo Sun zaci bani da wayo wayo Da ni kadai suka raina but na kwace musu yan mata Na kwace musu yan mata Na kwace musu yan mata Yarinyar fara ce doguwa Sai wata gajera yar baqa Dukansu suna son saurayi Aisha tana son dan baqi Khadeejah tana son dan baqi Fateemah tana son dan baqi Mai wanka da faro dan baqi Mai wanka da faro dan baqi Mai wanka da faro dan baqi Dan baqi dan baqi dan Dan baqi dan baqi dan baqi dan Dan baqi dan baqi dan Dan baqi dan baqi dan baqi dan Dan baqi dan baqi dan Dan baqi dan baqi dan baqi dan Dan baqi Dan baqi
Writer(s): Mai Faro Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out