album cover
Arashi
3,843
Afro-Beat
Arashi was released on June 6, 2023 by 2439720 Records DK as a part of the album Arashi - Single
album cover
Release DateJune 6, 2023
Label2439720 Records DK
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM100

Music Video

Music Video

Credits

COMPOSITION & LYRICS
Abdul D One
Abdul D One
Songwriter

Lyrics

Zuciya kai take yabawa
So rike ba da yaudara ba
Zuciya ke take yabawa
So rike ba da yaudara ba
So akan ce hadi na Rabba
Zuciya kai kadai ta duba
Sun sani ummah har da abba
In babu kai sai dai a daka gumba
Bayyanar so, ga wanda kake so
Yafi riba ni kai na zaba
Na rike soyayyah a raina
Ta zam abin yi dare da rana
Soyayya daraja ne da ita, in kin tunana
Bana so muyi nisa da ruwa, maganin kishi na
Kin shiga zuciya kin yo kafuwa, wayyo ta raina
Sa'ar ki ni dake bama rabuwa koman dadewa
Ciwo ya kamani, kai ke da magani
Zabi kaine nawa, zuci kai tayi adani
Sa'a ni na sama, ba yanzu ba tuntuni
Na amsa raina fansa, kaima kuma ka sani
Shi Allah in ka rokai, zai ma baya hani
Na shida kai dace da masoyi ba karya ne ba
Tsabar da mukayi, an kira mu tagwaye
Ko yaushe in na tuna ki, na kanyi hawaye
Na saba in fadi sunan ki, gun kowaye
Kowa ya san mu a tare dake, harma iyaye
Da kaina duhu sosai yanzu gari ya waye
Soyayyah ciki ba arashi, haka nayi rikewa
Written by: Abdul D One
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...