Music Video

Turare
Watch {trackName} music video by {artistName}

Credits

PERFORMING ARTISTS
Danmusa New Prince
Danmusa New Prince
Performer
Prince na kasheep
Prince na kasheep
Performer
Musa Muhammad Dan musa
Musa Muhammad Dan musa
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Danmusa New Prince
Danmusa New Prince
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Prince na kasheep
Prince na kasheep
Producer

Lyrics

Ka shiga uku, gaye Baka hesa turare Kin shiga uku, yarinya Baka hesa turare Dama baka fesa turare Dama bake fesa turare Ga kadangare chan sama Ya sauko yana cikin mata Su sun ganshi sun ware Ba gara ni dukanin sun tsare Dan allah ina kuke Haba mata ina kuke Ina kuke Fesa turare (Haba haba) (Haba haba) (Haba gaye) Fesa turare (Haba haba) (Haba haba) (Haba baby) Fesa turare Fesa turare In na hesa Har wani yanga Nake da jin kaina ma Wanka janpa Baba riga koko insa hula Mata kufah Gasu abaya Ka har ma da atamfa Kunsha humra Kuna tamshi ai tllas Kuyai mana yanga Gaye babu turare, gara dumame Yarinya babu turare Bake anya turare Aa allah ya issa Bake sanya turare Aa allah ya issa Aa allah ya issa Aa allah ya issa Aa allah ya issa Ni nafi so na dau wanka Mota ace ta sha kunfa In zana zo mu sha hira Sai na jira na dau kwalba Fashe jiki ya sha kamshi Zanso kice akwai dadi Mata suna biddar kamshi Kai kar ka bar jiki tsami Aje wanan Dau wanan Maza sa wanan Turare Turare Fefesa fefesa fefesa Maza toh kara Toh kara toh kara Kan Riga da zani hula Ga riga ga wando Toh dauka Fesa turare (Haba haba) (Haba haba) (Haba gaye) Fesa turare (Haba haba) (Haba haba) (Haba baby) Fesa turare Fesa turare Wayyo Aa daman kaikam baka fesa turare Wayyo Aa wai daman kema bake fesa turare Wayyo Eho eho eho Wayyo Eho eho eho Wayyo Is prince on the mix
Writer(s): Danmusa New Prince Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out