album cover
A Sonki
6,089
World
A Sonki was released on October 2, 2023 by AFMAN MEDIA EMPIRE as a part of the album Me Zamani
album cover
Release DateOctober 2, 2023
LabelAFMAN MEDIA EMPIRE
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM125

Credits

COMPOSITION & LYRICS
Moussa BOUBE HAROUNA
Moussa BOUBE HAROUNA
Songwriter

Lyrics

A MG boy record
Ni a sanki na zabura
Na gagara
Na ankara ke nake hari
Ni a sanka na tinzira
Na gagara
Na ankara kai nake hari
Eh mana
A sanki nagane mafarki na
Kanki na chaza gurin kwana
Babu irinki a kallo na
Zan so ki zauna a dama na
Zan miki albishir
Ki dau shiri
Ki rayu a kango na
Na fada miki kinyi min
Da sanki nake kwana a zuciya
A sanka nina zo ta daya
Na tambaya koda majiya
Kana cikin rai nai kafiya
Kawai kazo in sam matsaya
So nake ma babu biya
Zan fadi ko gaban kuliya
Jini da hanta kai kazamo
Zamu rayu dakai a soyayya
Ni a sanki na zabura
Na gagara
Na ankara ke nake hari
Yadda kike sona nake sonki, kina ji na
Babu kalar ki a duniyata kina raina
In na fada miki naji soyayya, a kirjina
Bani na baki sirrin zaman duniya
Na soyayya yafi komai dadi
Oh-hh-hh-hh-hh-hh
Amana akwai dadi
A bani, so yafi kudi
Misali in akwai mahadi
Ni dakai abu yayai dadi
Na biye maka
Sirri na daka
Wanda yayai maka kaima yi mishi
Inda rai wata rana akwai rabo
Ni a sanki na zabura
Na gagara
Na ankara ke nake hari
Written by: Moussa BOUBE HAROUNA
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...