album cover
Tawa
album cover
Tawa was released on July 30, 2026 by 1838017 Records DK as a part of the album Tawa - Single
July 30, 2026
Label1838017 Records DK
LanguageEnglish
BPM113
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Music Video

Music Video

Lyrics

Sboy ne
Eh Manaa
Menene laifina ni dan nace ina sanki
Tsananin soyayyarki na kasa dena kallonki
Dama ace nine wanda ze zam amininki
Dan burina ace nine wanda ze aureki
Kece TAWA
TAWA
Ni kece TAWA
TAWA
Ni kece tawa
Kece farin cikin raina
Kece annurin raina
Kuma kece abun brgewa
Kece na mallakawa dukkan dukkan sirrin zuciya
Akace na barki amma nace musu bazana iya ba
Akace na shareki wannan ma nace akwai wahala
Ulala
Kece kike mun bulala
Bulala fah na soyayya
Menene laifina ni dan nace ina sanki
Tsananin soyayyarki na kasa dena kallonki
Dama ace nine wanda ze zam amininki
Dan burina ace nine wanda ze aureki
Kece TAWA
TAWA
Ni kece TAWA
TAWA
Kece ta farko kece farko kece fari
Kece a yau kece gobe kece jibi
Kece ta farko kece farko kece fariiiiii
Kece a yau kece gobe kece jibi ahannn
Akace na barki amma nace musu bazana iya ba
Akace na shareki wannan ma nace akwai wahala
Ulala
My baby zo saurara
Kece kike mun bulala
Bulala fah na soyayyaaaa
Menene laifina ni dan nace ina sanki
Tsananin soyayyarki na kasa dena kallonki
Dama ace nine wanda ze zam amininki
Dan burina ace nine wanda ze aureki
Kece TAWA
TAWA
Ni kece TAWA
TAWA
Written by: ABBA SAAD
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...