album cover
Capacity
4,021
Afro-Beat
Capacity was released on July 25, 2025 by OSB as a part of the album Ordinary Sokoto Boy - EP
album cover
Release DateJuly 25, 2025
LabelOSB
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM125

Credits

PERFORMING ARTISTS
Boyskido
Boyskido
Background Vocals
COMPOSITION & LYRICS
Haruna Abdullahi
Haruna Abdullahi
Songwriter
Adeyinka Oladunni Dare
Adeyinka Oladunni Dare
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Soundlicious
Soundlicious
Producer
Yussy
Yussy
Mixing Engineer

Lyrics

[Intro]
It's Soundlicious baby
[PreChorus]
Kada ki yarda da wancan zai ƙware ki (Ke bushe yake biɗa)
Yayi miki ƙarya wai shi zai aure ki (Bolt driver ne a Abuja)
[PreChorus]
Kada ki yarda da wancan zai cuce ki (Wai zai sai miki GLK)
Yayi miki ƙarya wai shi zai aure ki (Haba chiks be wise mana)
[Chorus]
Bashi da capacity (Ɗan karya ne)
Bashi da capacity (Ai Ɗan maula ne)
[Chorus]
Bashi da capacity (Ɗan karya ne)
Bashi da capacity (Ai Ɗan maula ne)
[Chorus]
Bashi da capacity
Ɗan karya ne
Bashi da capacity
Ai Ɗan maula ne
[Chorus]
Bashi da capacity
Ɗan karya ne
Bashi da capacity
Ai Ɗan maula ne
[Verse 1]
Maganar su ɗaya
Kuma kullum ƙarya
Maganar su ɗaya, eh!
[Verse 2]
Daloli fah cikin su muke tumbuling
Kuɗaɗe na duk minti ɗaya doubling'
Ban so ana gani na ne in public
Ina son kifin Chicken Republic
Bashi Poly bashi University
Kulllum fakin', changin' identity
Bashi da capacity, yana ƙauyen nan if you pass city
[Verse 3]
Kar ki bari ya samu shiga
Kika bashi dama rayuwar ki ne zai rikita
He's a maƙaryaci ƙila kuma baya ji
Zai gama dake ne ya barki da neman likita
[PreChorus]
Kada ki yarda da wancan zai ƙware ki (Ke bushe yake biɗa)
Yayi miki ƙarya wai shi zai aure ki (Bolt driver ne a Abuja)
[PreChorus]
Kada ki yarda da wancan zai cuce ki (Wai zai sai miki GLK)
Yayi miki karya wai shi zai aure ki (Haba chiks be wise mana)
[Chorus]
Bashi da capacity (Ɗan karya ne)
Bashi da capacity (Ai Ɗan maula ne)
[Chorus]
Bashi da capacity (Ɗan karya ne)
Bashi da capacity (Ai Ɗan maula ne)
[Chorus]
Bashi da capacity
Ɗan karya ne
Bashi da capacity
Ai Ɗan maula ne
[Chorus]
Bashi da capacity
Ɗan karya ne
Bashi da capacity
Ai Ɗan maula ne
[Verse 4]
In dai yana da capacity ya nuna
Bashi da cap ballan-tana city
Matan sa na kwalta ne da titi
Ba a Opay ballen-tana GT
[Verse 5]
Ai ya wanke ki a randa
Ya miki ƙarya kin yadda
Sai kin gama miya da ganda
Zai zo ya saka miki sanda
A Abujan bai wuce Maraba
Shi da babu basu da maraba
Yayi post location a Canada
Ƙarya yake yana Taraba
Ko baki yarda bane?
Tambayeshi wayar ina ya aje
Ba lafinki bane?
Ya iya ƙarya shiyasa kikaje
[PreChorus]
Kada ki yarda da wancan zai ƙware ki (Ke bushe yake biɗa)
Yayi miki ƙarya wai shi zai aure ki (Bolt driver ne a Abuja)
[PreChorus]
Kada ki yarda da wancan zai cuce ki (Wai zai sai miki GLK)
Yayi miki ƙarya wai shi zai aure ki (Haba chiks be wise mana)
[Chorus]
Bashi da capacity (Ɗan karya ne)
Bashi da capacity (Ai Ɗan maula ne)
[Chorus]
Bashi da capacity
Ɗan karya ne
Bashi da capacity
Ai Ɗan maula ne
[Chorus]
Bashi da capacity
Ɗan karya ne
Bashi da capacity
Ai Ɗan maula ne
[Chorus]
Bashi da capacity
Ɗan karya ne
Bashi da capacity
Ai Ɗan maula ne
Written by: Adeyinka Oladunni Dare, Haruna Abdullahi
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...