album cover
Shahuda
4,244
World
Shahuda was released on November 15, 2018 by Apple Media Africa as a part of the album World Rhapsody, Vol. 15
album cover
Release DateNovember 15, 2018
LabelApple Media Africa
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM106

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Umar M Sharif
Umar M Sharif
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Umar M Sharif
Umar M Sharif
Composer, Lyrics

Lyrics

Shahuda abar so na
Mun zam hanta da jini ba zamu rabe ba
Ni Shahuda ina son ka
Mun zam hanta da jini ba zamu rabe ba, Shahuda
Soyayyah halitta ne (Shahuda)
Gata cikin raina zaune (Shahuda)
Soyayyah dacewa ne (Shahuda)
Na rike ki amana ne ya Shahuda
Ni Shahuda ina son ka
Mun zam hanta da jini ba zamu rabe ba
Zuciya yau tana ta tsuma (Shahuda)
Soyayyar ka ta kidima (Shahuda)
Kaine zana ba ragama (Shahuda)
Gare ni kai kake hidima ni Shahuda
Shahuda abar so na
Mun zam hanta da jini ba zamu rabe ba
Kyakkyawa abar so na (Shahuda)
Kin canza tunani na (Shahuda)
Kece mai kawata kallo na (Shahuda)
Doguwa fara mai kyawun idanu (Shahuda)
Ni Shahuda ina son ka
Mun zam hanta da jini ba zamu rabe ba, Shahuda
Shahuda abar so na
Mun zam hanta da jini ba zamu rabe ba
Furucin ka yanai mini dadi, har kasa na numfasa
Kaine mai bani nishadi, musamman filin wasa
Kai kadai nake wa zumudi, soyayyah ta zo amsa
Karda ka ce, "A'ah" na Shahuda
Shahuda abar so na
Mun zam hanta da jini ba zamu rabe ba, Shahuda
Nai-nayi damara nayi sabon shiri
Zan tafiya kimin uzuri
Kasan mutuwa banso kayi hakuri
Idan babu kai toh ka sani babu Shahuda
Shahuda abar so na
Mun zam hanta da jini ba zamu rabe ba
Nina yarda akan kauna (Shahuda)
In sadaukar da rayi na (Shahuda)
Sanadin wanda ke so na (Shahuda)
Ma'ana kai nake zance da Shahuda
Shahuda abar so na
Mun zam hanta da jini ba zamu rabe ba
Ni Shahuda ina son ka
Mun zam hanta da jini ba zamu rabe ba, Shahuda
Written by: Umar M Sharif
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...