album cover
Kewa
120,598
Afro-Beat
Kewa was released on April 28, 2023 by Diamond Star Music/Music distributed by Dj Amson as a part of the album Kewa Album
album cover
Release DateApril 28, 2023
LabelDiamond Star Music/Music distributed by Dj Amson
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM120

Music Video

Music Video

Credits

COMPOSITION & LYRICS
Auta Waziri
Auta Waziri
Songwriter

Lyrics

[Intro]
Auta Waziri kuke ji Malam
[Chorus]
Kewa (Kee-ee-wa)
Kewa
Ina kewa
Ina kewar (Masoyiya)
Kewa (Kewa)
Kewa
Ina kewa (Ina kewa)
Ina kewar masoyiya
[Verse 1]
Ina kewa
Ina kewar masoyiya
Ina kewa
Ina kewar aminiya
Abokiyar shawara
Ke ce kin ɗara
Kin san in ba ga ke ba
Sai in haƙura
Ki ba ni ʼyar dama
A san da ni ni ma
[Verse 2]
Ki mini alfarma, ki sanya ni a zuciya
Ki kauda ʼyan gulma
Irinki ke nema
Suna ta shan fama
Sun zaga koʼina
Mace ba aiba ke ce
A biɗo riba ke ce
Kuma kin san mun dace
A kanki na zauce
Magana ɗaya ba shakka
Hannu ɗaya kan jinska
Ta ya-ya zai dauka? Samun ki baiwa ce
[Verse 3]
Ba kya fushi
Ki murmushi
Don sonki na shiga raina
Ko ba ni in kin ka tuna ni wannan shi ne muradina
Na san ki na da buri
Kuma sannan ki na da tsarinki
Da za ki sa cikin ranki ni ne zan zama angonki
Farar tumfafiyata daban cikin mata
[Verse 4]
A sonki nai rata a kanki na gane kaina
Ke ce nai wa alƙawari
Mace ɗaya kuma kin zarce ɗari
Kin zam min bangon sikari ko a ina ke ce
Sirrin ciki ya zo fili
[Bridge]
Kin iya ado da ɗan kwali
Mai kyan ido da sa kwalli
An iya maki zanen lallai
Tun da na same ki na huta
Saura sun ka ƙazanta
[Verse 5]
Ba na iya kallon mata ki ji kalmar da na furta
Akwai daɗi abun da kake so in ya so ka
Ashe fatan da kake wa wasu wata rana zai bi ka
So sa'a ce, samun nasara ce, ke sa ai dace ni kam na samu
So kwai tsada
[Verse 6]
Sanyi sai randa
Shanu ke huɗa
Furarmu nai damu
Nai nasarar samun ki
Bar ni na zam jigonki
Zan ɓoye sirrinki ba ran da zan tona
[Chorus]
Kewa (Kee-ee-wa)
Kewa
Ina kewa
Ina kewar masoyiya
Kewa (Kewa)
Kewa
Ina kewa
Ina kewar masoyiya
[Outro]
Beat Ali's prodution
Written by: Auta Waziri
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...