album cover
Mama Na
album cover
00:00
00:05
00:35
00:40
00:55
01:15
01:20
01:30
01:35
02:10
02:25
02:35
02:50
00:00
03:05
Past 7 Days
Mama Na was discovered most frequently in the first few seconds of the song during the past week

Lyrics

Allah ya nuna miki Aurena gashi
Burinki ya cika ta mama na
Allah ya nuna miki Aurena gashi
Burinki ya cika ta mama na
Mama na
Mama na
Ga Mama na
Mama na
Nagode
Mama na
Mama na
Ga Mama na
Mama na
Nagode
Bazan saki kunya ba mama
Na dau maganar baba
Ina son Nima nawa suji nawa
Dole na na biku saaawa
Ni nayi Dacen mahaifiya
Allah ka Kara miki rai da lafia
Ki ga jikokinki lafia
Ki goyasu cikin Koshin Lafia
Allah ya nuna miki Aurena gashi
Burinki ya cika ta mama na
Allah ya nuna miki Aurena gashi
Burinki ya cika ta mama na
Mama na
Mama na
Ga Mama na
Mama na
Nagode
Mama na
Mama na
Ga Mama na
Mama na
Nagode
Idan kana son kayi Albarka
Toh Kabi maganar mamanka
Yin Hakan shine saukinka
Mama ce mafita Kai da kafa
Ni shaida ne
Na gani a Rayuwa ta
Addua ce
Adduar mama na
Ke bina
A duk inda Nake
Allah ya nuna miki Aurena gashi
Burinki ya cika ta mama na
Allah ya nuna miki Aurena gashi
Burinki ya cika ta mama na
Mama na
Mama na
Mama na
Mama na
Nagode
Mama na
Mama na
Mama na
Mama na
Nagode
Nagode mama nagode eh
Cin shayar dani nagode
Tun Ina tatata har na goge
Adduar MAHAIFIYA Ke bina
Shiyasa kowa na ta sona
Idan ka kina ba baruwa na
Kai kayi asara cikin rana
Shiyasa kullum nake cikina murna
Ko ina a gannin Sai murna
Kin sha Wahala a kaina
Ni banda Boka banda malami
Da Mama na
Mama na
Mama na
Mama na
Nagode
Mama na
Mama na
Mama na
Mama na
Nagode
Written by: Namenj

Loading...