album cover

ZUCIYA

58,330Afro-Pop2024
album cover
ZUCIYA was released on August 2, 2024 by Arewa Medium Production Nigeria limited as a part of the album RUHI - EP
ReleasedAugust 2, 2024
LabelArewa Medium Production Nigeria limited
BPM87
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Music Video

Music Video

Lyrics

Zuciyata ki adana
Kiyi mata magana
Zancen ki da ta tina farin ciki babu mai hana ta
Dake zan tsira
Zan zo gida muyi hira
Fada ki kara ni naki ne a gaban kowa
Kalmomi suna fita a zuciyarka
Fadi ko dan ni kunne nasan jin lafazinka
Sa'o'i na bata dan kawai na ganka
Duba dai na baka rai da rayuwata
Soyayya ta shiga zuciyar yan mata
Soyayya ta shiga zuciyar yan mata
Dukan abin da nake so
Kana yi mini shi ba jira
Cikin ruwa ko iska masoyi ni dai zai jira
Kai nake saurare ban bani ban jin kira
A rayuwata sai dakai zana kada maka tambura
Soyayya ta sace zuciyar kyakkawar mace
Bai boye bata tsallake hadarin soyayya ba
San danake miki baida mafari
A hankali bana wani sauri
Kin ishen bana san kari
Kin mini komai bayka gori
Tunda na ganki na samo haske
A rayuwa kin yi mini komai
Ba batun ayo yar chinke
Ke na dauka kin iya
Soyayya ta shiga ta rikita mini
Lisaffi ke zaki zo ki fitar dani wanga rami
Yarinya me ya faru ne kibar zubar kwalla mana
Written by: Arewa Medium, Umar MB

Shazam Footer

Select language:
Google Play Store
Apple App Store
Chrome Web Store
Galaxy Store

Follow Us

Loading...