Music Video

Music Video

Lyrics

[Verse 1]
Is Ahmerdy
Soyayya na ba ki 'yan mata
Ki taimaka ki yi amsawa
Ƙauna ni na ba ki 'yar gata
Ki taimaka ki yi amsawa
[Verse 2]
Don ni dai gaskiya kina burge ni
In kin sako kallabi, kina tafe a hankali
Don ni dai gaskiya kina burge ni
In kin sako kallabi, kina tafe a hankali
[Verse 3]
To ki tausaya don Allah ga ni
Soyayya nake nema, ko me kin ce zan yi
So ki taimaka don Allah ga ni
Soyayya nake nema, ko me kince zan yi
[Verse 4]
Da ma a ce nai suna ba
Ko ma a ji waƙena ni dai
Buri na ki gane, cewa ni mai son ki ne
[Verse 5]
Da ma a ce nai suna ba
Ko ma a ji waƙena ni dai
Buri na ki gane, cewa ni mai son ki ne
[Verse 6]
Don ni dai gaskiya kina burge ni
In kin sako kallabi, kina tafe a hankali
Don ni dai gaskiya kina burge ni
In kin sako kallabi, kina tafe a hankali
[Verse 7]
To ki tausaya don Allah ga ni
Soyayya nake nema, ko me kin ce zan yi
So ki taimaka don Allah ga ni
Soyayya nake nema, ko me kin ce zan yi
[Verse 8]
Da ma a ce nai suna ba
Ko ma a ji waƙena ni dai
Buri na ki gane, cewa ni mai son ki ne
Da ma a ce nai suna ba
Ko ma a ji waƙena ni dai
Buri na ki gane, cewa ni mai son ki ne
Written by: Ahmerdy
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...