Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Namenj
Namenj
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Ali Jubril Namanjo
Ali Jubril Namanjo
Composer
PRODUCTION & ENGINEERING
Drimzbeatz
Drimzbeatz
Producer

Lyrics

Namenj
Ka tashi tsaye ka nemi naka
Yau dai kam naka sai naka
Da abin wani gwara ace naka
Kar ka dogara sai an baka
A kwana a tashi sai labari
Bar wa Allah komai kaji
Zaman duniya sai hakuri
Allah kaɗai ne magani
Wata rana sai labari
Sai da adduʼa ɗan uwa ka ji
Zaman duniya sai hakuri
Allah kaɗai ne magani
Abin da ke damunmu Allahu ka magance mana
Kai ne kabsan bukatunmu Allahu ka biya mana
Abin da ke damunmu Allah ka magance mana
Kai ne ka san bukatunmu Allahu ka biya mana
Da rarrafe yaro kan iya tafiya
A kwana a tashi za ka iya
Ka kalli gabanka kar ka juya
Ka iya takunka ɗan uwa
Ka rinka tuna daga inda aka kake
Hakan zai sa ka dage gaske
Ciwo wata rana zai warke
Wata rana zai warke
Wata rana sai labari
Sai da adduʼa ɗan uwa kaji
Zaman duniya sai hakuri
Allah kaɗai ne magani
Abin da ke damunmu Allahu ka magance mana
Kai ne ka san bukatunmu Allahu ka biya mana
Abin da ke damunmu Allahu ka magance mana
Kai ne ka san bukatunmu Allahu ka biya mana
Na bar wa Allah, na bar wa Allah komai
Na bar wa Allah, na bar wa Allah, na bar wa Allah komai
Na bar wa Allah, na bar wa Allah, na bar wa Allah komai
Written by: Ali Jubril, Ali Jubril Namanjo
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...