Crédits
INTERPRÉTATION
Ahmerdy
Interprète
COMPOSITION ET PAROLES
Ahmad Salman Gambo
Paroles/Composition
Paroles
Oh ahhh
Don nidai gaskiya
Kina burgeni
In kin sako kallabi
Kina tafe a hankali
Don nidai gaskiya
Kina burgeni
In kin sako kallabi
Kina tafe a hankali
Toh ki tausaya don Allah gani
Soyayyah nake nema
Komai kin ce zanyi
Toh ki taimaka don Allah gani
Soyayyah nake nema
Komai kin ce zanyi
Hooo oh
Oh oh hoo ohh ho oh
Hooo oh
Oh oh hoo ohh ho oh
Ga soyayyah ki karba
A dare in zaki kwanta
Ki tunani karki manta ni gimbiya
Ga soyayyah ki karba
A dare in zaki kwanta
Ki tunani karki manta ni gimbiya
Ko na mutu ma
Ki dinga tunani
Ki dinga tunani
Ki dinga tunani
Ko na mutu ma
Ki dinga tunani
Dinga tunani
Ki dinga tunani
Ki dinga tunani (masoyiya)
Ki dinga tunani (abin kauna na)
Ki dinga tunani (masoyiya, abin kauna na)
Ki dinga tunani
Haaa ahh
Writer(s): Ahmad Gambo Salman
Lyrics powered by www.musixmatch.com