Lyrics

Eh jimami zanyi idan ka tafi, kai duban yanayi 'kauna ta bayyana so a jiki, koda babu kama Eh nan ni zanbarki kawai na tafi, amma dai ki kula So ya bata bayyana hali ba kenan babu kama Ba kanwa baya da 'kura aiki bai tabbata ba Sai kuka ran rabuwa da masoyin da kaba ragama In ka tafibyau ka rabu dani waye zana rika Na shakubdakai rami na mugunta ni bani haka 'dannan da mukai haifa a gaba zaiyi rashi mafaka Ko ba dan ni ba dalilinsa karkaiyi gashi na kuma Ba kanwa baya da 'kura aiki bai tabbata ba Sai kuka ran rabuwa da masoyin da kaba ragama Eh kamci na kaba dik mai nema nai zai sha wahala In babu ido ba'a iya gane hasken fitila Aikin 'daya ne ba banbanci yin nazari da kula Nasan kin gane bayanin nan da nayi cikin hikima Ba kanwa baya da 'kura aiki bai tabbata ba Sai kuka ran rabuwa da masoyin da kaba ragama Eh so yayiman mugun kamu yasanyani yabo Shi yarda ka a fili har mun samu rabo Tsammani suke har in bakai kaga hanin sabo Nazo da shirin aiki amma gunka nasau ragama Ba kanwa baya da 'kura aiki bai tabbata ba Sai kuka ran rabuwa da masoyin da kaba ragama Ba kanwa baya da 'kura aiki bai tabbata ba Sai kuka ran rabuwa da masoyin da kaba ragama Eh in angina soyayya da nufi to da akwai wa'adi Raminna kurege akwai 'kofofi marasa adadi Zafi maki kyau rabo dani ki neman madadi Ko dan zaki a 'kyale rina ai zabe na zuma Ba kanwa baya da 'kura aiki bai tabbata ba Sai kuka ran rabuwa da masoyin da kaba ragama Eh so lallai babban ciwo ne da ba'ai mai fahari Ya bata man dukkan tsari gani cikin hadari Ko ka tafi zana rufe sirri naima al-'kawari Amma kudirinka akaina shike sanyani tsuma Ba kanwa baya da 'kura aiki bai tabbata ba Sai kuka ran rabuwa da masoyin da kaba ragama Eh kyan 'da inji masu kari na magana yai gado na uba 'Dannan ki rike na baki amana ni nayi gaba Akwai rana zana bukace shi indai ban mutu ba Fata na dai ki mai horo yazama mai azama Ba kanwa baya da 'kura aiki bai tabbata ba Sai kuka ran rabuwa da masoyin da kaba ragama Eh jimami zanyibidan ka tafi, kai duban yanayi 'kauna ta bayyana so a jiki, koda babu kama Eh nan ni zanbarki kawai na tafi, amma dai ki kula So ya bata bayyana hali ba kenan babu kama Ba kanwa baya da 'kura aiki bai tabbata ba Sai kuka ran rabuwa da masoyin da kaba ragama
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out