Credits
PERFORMING ARTISTS
DJ Ab
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Haruna Abdullahi
Songwriter
Mujtaba Abdullahi
Songwriter
Lyrics
Dalla ka mun post a Instagram mana
Ab Re-tweet abeg ka san ni da kai we go way back
Dama free show ne muka ce bari mu kira ka
A haba haddamu sai mun biya?
Peter Obi like kill giving back
I gotta Imm
I gotta ah
I gotta Imm
I gotta ah
I gotta Imm
I gotta ah
I gotta Imm
I gotta ah
Throwing me on da beat
In ban yi kuɗin nan ba yanzu ba yaushe za na yi
In ban yi kuɗin nan ba yanzu, yaushe za na yi
In ban yi kuɗin nan ba yanzu, yaushe za na yi
In ban yi kuɗin yanzu, yaushe za na yiIn ban yi kuɗin nan ba yanzu, yaushe za na yi
A sallameni (Skrr), a sallameni
A sallameni, kawai a sallameni
A sallaman, a sallaman
A sallaman
Kawai a sallaman
Itʼs all then when I'm going in
Muna ba su shi suna bamu ci
Ku kama gabanku in babu shi
Ina sipping coke a cikin Mercedes
I'm a beast wallai ku dai tell me flossay
Kafin ma ku yi admitting din na ku sallameni
Ba wai ba ne
Got a fine boy so blessed, 'Cause I'm publicily stunting in da city
Through infinity and beyond your ability
I ain't showing up for free no way you gotta to be kidding me
Ni kan kashe beat tun ka min in miƙe mai
Flows na yadi yadi, kar ku dinke dai
Babyn nawa ta ji hips Arewa Kim K ce
Muna ta matsa ajin har sai ya tsinke ne
Abba ɗaya na sa ni kuma DJ ne
In ban yi kuɗin nan ba yanzu, yaushe za na yi
In ban yi kuɗin nan ba yanzu, yaushe za na yi
In ban yi kuɗin nan ba yanzu, yaushe za na yi
In ban yi kuɗin nan ba yanzu, yaushe za na yi
A sallameni (Skrr), a sallameni
A sallameni, kawai a sallameni
A sallaman, a sallaman
A sallaman, kawai a sallamaan
Yo! Ni ne the money chaser
Yea I'm sharp kamar razor
Yea I'm fast like a lazer
Hawa titi sai da hangen nesa
You're called Professor, Professor ban tulare in fesa
Shocking everybody kaman nazo da teaser
Skinny jeans na hada ta da blazers
Ni da Jiggy muna kashe kidi
A maganan kuɗi babu babba ba kiddy
Ina bin ka bashi ka zo ka liƙi
Mehn I no go fasshi, kawa bani kuɗi na
In ka san darajana
Kira Manager na
In ka san darajana 070-
In ban yi kuɗin nan ba yanzu, yaushe za na yi
In harkan ba maganan kuɗi baba bana yi
Ku sallameni, kawai ni in ji ba'llaries
In ji Alert, Zut zut, kaman salary
Don In ban yi kuɗin nan ba yanzu, yaushe za na yi
In ban yi kuɗin nan ba yanzu, yaushe za na yi
In ban yi kuɗin yanzu, yaushe za na yi
In ban yi kuɗin yanzu, yaushe za na yi
A sallameni, a sallameni
A sallameni, kawai a sallameni
A sallaman, a sallama'n
A sallaman, kawai a sallama'n
Written by: Haruna Abdullahi, Mujtaba Abdullahi

