Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Ado Gwanja
Ado Gwanja
Performer
PRODUCTION & ENGINEERING
Prince Gombe
Prince Gombe
Producer

Lyrics

Prince Production.
(Prince Production)
Ya amarya minene
Ya amarya minene
Ya amarya minene
Mi ya dame ki
Ya amarya minene
Naga kina Kuka
Amarya share hawayen ki
Juya ki kalli masoyin ki
Gefe guda ga iyayyen ki
Ga yan uwan ki da yayyen ki
Ya amarya shigo, shigo da kawayen ki
Ku taho ku iske Gwanja mawakin ki
Eh nidai nasiya zan baki
Koh in maki shawara dawkar daki
Sai kin bar maida tunanin ki baya, dan yanzu kin zarche saura
Sannu amarya diyyar gidan kima
Duk sannadin ke an tara al'umma
Zo shiga taron gida ya kan kama
Ki bankwana da Abbah har Umma
Yadda abun keyi mani kwatanche
Kamar sarauniya, kinzo neh kawai ki dan gan mu
Yadda nike ji, kamar in kwana ina kida ina miki waka
Irin ta yaren mu
Ya Amarya ki shirya goyo nan da shekara
Kafin zuwan diyyar mu koh danmu
Ki hada naki ya naki Amarya
Koma cikin gida bankwana kiyi da iyayyen mu
Yadda nakeso na ganki kenan
Ango garkuwar ki kenan
Amarya shigar Hausa kwalliyar ki kenan
Sad-da-da takun rawar ki kenan
Tunda Prince Gombe ke kidan nan
Nikuma Adamu Gwanja ne nan
Mata ayai sama
Sama
Ayai sama
Aye ayi sama
Sama
Ayi sama
Aye ayi Sama
Kinyi dace da lokaci
Amarya tsayaya
Kuma bakya da tsokaci
Amarya diba hatsi ki sa a baki
Banda tsakuwa koh an baki kar ki chi
Bankwana mike muki, Mori zaman ki lafiya
Banda zama a firgichi
Ke da iyayyen ki
Ke da kawayen ki
Ki ga mawakin ki
Muyi bankwana Amarya
It's Prince on the Beat
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...