Lyrics

Thug Mixtape My African sisters though Ok Let's go It's a killer by DJ AB Wai bata cin tuwo kuma bata shan koko Wai sai dai coke ita bata shan zobo Ita bata hawa machine wai sai dai motor Nina shiga uku na dauko 'yar boko In kaji ta kira ka (she wan spend your money) In kaji tana ta karyar turanci (she wan spend your money) To gani nan dai na paka (she wan chop my money) Eh nina shiga uku na dauko 'yar boko Da 200 box na tashi ina maneji Naje wurin mai suya ya yanka min da kabeji Na loda katin dari na kira homie na Bebeji Ina ta faman magana shiru ashe ma bai ji Network was poor as the rain was pouring Babu wurin chilling ko'ina naje boring Sai BB na ta ringing ashe yarinyar ke calling Ina amsawa sai tace min "Darling, I need help please AB I need you" "Come pick me up, and come with a car" "And don't forget to come with your ATM card" Maganar ta da dadi muryar ta kaman waka Ta zuba min British English duk nabi na rude Na nemo key dakin baba na nan take na bude Na debi wasu kudi karkashin pillow na ware Jiki na sai rawa ya ke har na manta ma in kulle Wai bata cin tuwo kuma bata shan koko Wai sai dai coke ita bata shan zobo Ita bata hawa machine wai sai dai motor Nina shiga uku na dauko 'yar boko In kaji ta kira ka (she wan spend your money) In kaji tana ta karyar turanci (she wan spend your money) To gani nan dai na paka (she wan chop my money) Eh nina shiga uku na dauko 'yar boko Na manna mota a guje banda niyyar in tsaya Gashi motar dana dauka ba mai ta kusa ta tsaya Sai naga dan bunburutu by my right, sai na tsaya Na bude mashi tanki sai ya kara galan daya Bayan na saka mai, sai na kama hanya Ban ma san inda zani ba sai na buga mata waya Wai ashe ma tana gida sai nace gani nan zuwa Harda cewa inyi sauri wai dan tana jin yunwa Gidan su ba'a tuwo, gidansu ba'a koko Bata san menene kuli ba balle ma ince rogo Gashi ita bata girki abinci sai dai a siyo Driver su yayi tafiya sai gani nan na iso Daga gani na kawai ta daka wani tsalle Ta rungume ni da karfi saura kadan ma in balle Yarinyar nan fresh fuskarta babu bulle Gashi taci kwalliya malam jikin ta harda lalle Wai bata cin tuwo kuma bata shan koko Wai sai dai coke ita bata shan zobo Ita bata hawa machine wai sai dai motor Nina shiga uku na dauko 'yar boko In kaji ta kira ka (she wan spend your money) In kaji tana ta karyar turanci (she wan spend your money) To gani nan dai na paka (she wan chop my money) Eh nina shiga uku na dauko 'yar boko Haka na kaita shopping mall, ta maida ni dan dako Don ni kaina bana iya kirga kayan dana dauko 'Yarinya 'yar boko ta mai dani kamar Tom 'Yan mata 'yan boko kuji tsoron su kamar bomb Mun fito shiga mota wai ita zata tuka "I know you are tired baby, koma can ka huta" Tai mun dadin baki ni kuma soko sai na bata A tashin farko tayi sama da yellow fever Saboda haka police suka kai ni station Suka kira baba na suka ce mai "yaron ka na station" Ashe shima nema na yake to sai gashi a station The girl disappeared from the messed up situation Da baba na ya shigo banji ta da dadi ba Nasha duka na wahala ban cikin hayyaci na Wai sai nayi 2 weeks sannan za'a yi bailing dina In kuma na fito wai za'a kaini rehab Wai bata cin tuwo kuma bata shan koko Wai sai dai coke ita bata shan zobo Ita bata hawa machine wai sai dai motor Nina shiga uku na dauko 'yar boko In kaji ta kira ka (she wan spend your money) In kaji tana ta karyar turanci (she wan spend your money) To gani nan dai na paka (she wan chop my money) Eh nina shiga uku na dauko 'yar boko
Writer(s): Haruna Abdullahi Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out