Lyrics

Namenj Ohh, wa ahh Big bass Ki sa mini a baki Na sa miki a baki Alawa da alkaki Mushana a bakin kogi Ki sa mini a baki Na sa miki a baki Alawa da alkaki Mushana a bakin kogi Ga ruwan sama ya sakko Rayuwa duka tai karko Tausayi a so tun farko Shine tushen soyayya Kaini Zaria Babu fariya Sannu kin jiya Kece tushen soyayya Ki sa mini a baki Na sa miki a baki Alawa da alkaki Mushana a bakin kogi Ki sa mini a baki Na sa maki a baki Alawa da alkaki Mushana a bakin kogi Rayuwa dukka tai karko Sai sadaki zan aiko Sai a zo ai mana baiko Tabbas bansan ai kunya Kai ni korama Koko fadama Zanyi azzama Banson juya miki baya Ki sa mini a baki Na sa maki a baki Alawa da alkaki Mushana a bakin kogi Ki sa mini a baki Na sa maki a baki Alawa da alkaki Mushana a bakin kogi Zuciya ta tai nisa Ba batun wai in kasa Sahiba ina sonki kusa Sonki ni nake ba karya Nayi albishir Nayi alkawar Tunda alfijir Kece na baiwa soyayya Ki sa mini a baki Na sa miki a baki Alawa da alkaki Mushana a bakin kogi Ki sa mini a baki Na sa miki a baki Alawa da alkaki Mushana a bakin kogi Ki sa mini a baki Na sa miki a baki Alawa da alkaki Mushana a bakin kogi
Writer(s): Ali Namanjo, Emmanuel Reuben Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out