Lyrics

Let me tell you No matter you're poor background PDP will give you the oppourtunity To be anything Be whatever you want to become in you're life Yauwa Da so samu ne (eh) Atiku ya samu Wazarin mu dashi da Okowa sune namu (eh) In pa an samu (Wai) da na samu Idan na samu Kai ka samu Kowa ya samu (eh) Da so samu ne (eh) Ku dangwala wa Atikun dai Saboda bawani shakka Shugaban kasa shine dai-dai (eh) In pa an samu (Hmm) Dollar ta karye A cire tsoro a gyara tsaro bana dole mu warke Da so samu ne A ce, "A rike tuta Na tsawon minti goma kuma ba wanda zai huta" In pa an samu (eh) In pa an samu (mene?) In pa an samu (eh) Wani habawa (Eh-eh-eh-eh-eh) Toh kuzabi Atiku (Eh-eh-eh-eh-eh) Da shi da Okowa (Eh-eh-eh-eh-eh) Dan zaku ga aiki (Eh-eh-eh-eh-eh) Da so samu ne Mu dangwala ma PDP Ku fito muyi zabe ku fifito ku fito da PVC Rayuwa for Naija is hard Ko baba yasan e no easy Ga tsada ga layin mai ga yunwa ga ba ko sisi (eh) Rainy days are here amma ga lema Atiku muke so eh sai lema Da ni da kai da shi harda ke ma Ran zabe dangwala ma lema (eh) In pa an samu Za'a bude boarder (eh) Toh in an bude Ni na huta Kai ka huta (eh) Da so samu ne Ai mun samu ne Atiku Okowa duk namu ne Ku duba kaman su ai babu ne Eh so samu ne Ai mun ma samu ne Atiku okowa duk namu ne Ku duba kaman su ai babu ne (Eh-eh-eh-eh-eh) Toh kuzabi Atiku (Eh-eh-eh-eh-eh) Da shi da okowa (Eh-eh-eh-eh-eh) Dan zaku ga aiki (Eh-eh-eh-eh-eh) This is a great movement For you're own future In the future of Nigeria God bless you all PDP-PDP-PDP
Writer(s): Haruna Abdullahi Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out