album cover
Ruwa
540
Dance
Ruwa was released on June 13, 2021 by Gwanja sound record as a part of the album Ruwa - Single
album cover
Release DateJune 13, 2021
LabelGwanja sound record
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM109

Credits

COMPOSITION & LYRICS
ado isah gwanja
ado isah gwanja
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Bello vocal
Bello vocal
Producer

Lyrics

Baya maganin yunwa, baya wanke zuci
Yana maganin dauta, yana wake kaya RUWA
Muna nan kamar dutse, suna nan kamar kwai
Koda basu cin goro, to sun san da daushe RUWA
Koda za'a kini a kini a kini ban canza sunana
Koda andakeni dakeni dakeni ban canza takena
Amma ni damata damata damata zan huce haushina
Ashe ba batun shanya idan babu rana
Idan za'a yo shuka tilas za'a nemo RUWA
Kowa zaya taka yahau kan reshe yasan akwai ganye
Idan zaka lauya ka lauya karan icce tun yana danye
Innai ba ruwanka ruwana gashi anbani na shanye
Kune keda jin kunya batuna amaye
Zuma ko rake a'a basa maye dadin RUWA
Idan har akwai ragaya aguri akwai gun zaman kwarya
Hasken goma yafi gaban daya gaskiya magnin karya
Amfani kwa kanya ta dara rawaya tafi minjirya
Idan babu shuka ba amfani na kunya
Nagaba zani duba sannan na gane zurfin RUWA
RUWA
RUWA
Nace wanda ya nisa yaje zaya dawo
Sun kalleni sun juya sunce min ajawo
Sunce baida alfanu kome zani kawo
Niko nafada nace mutum aka kiyo
Yau ga kankanin yaro yana basu kumfar RUWA
Ado na gwanja rainon aminu na dawayya
Duk inda na zaga hakkanan Rabbi ya shirya
Ba tsubbu naiba kuma bada guruba ba laya
Taya ku kukeso ku maisheni baya
In baku san tanadina ba Allah shi yake ban RUWA
Bana tanadin gaba nai sama don na rusar da y'an baya
Inkun hakuri gaba nan gaba wataran zaku zam manya
Gudun yaudara ko zamba dashi ake maganin karya
Ba'a soma yin girki idan ba tukunya
Nina taka sunduki koyau naga ranar UWA
Written by: ado isah gwanja
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...