Music Video

Featured In

Credits

PERFORMING ARTISTS
Namenj
Namenj
Performer
COMPOSITION & LYRICS
john alade
john alade
Composer
Ali Jubril Namanjo
Ali Jubril Namanjo
Composer
PRODUCTION & ENGINEERING
Drimzbeats
Drimzbeats
Producer

Lyrics

Ina ji da ke Ina so da ke Zance na da ke Yafi zakin zuma Zama na da ke Dadin gaske Rayuwa ta da ke Yafi zakin zuma Yadda nake ji da kaina Haka nake ji da ke Abinda nake so ma kaina Haka nake so ma ke Yadda nake ji da kaina Haka nake ji da ke Abinda nake so ma kaina Haka nake so ma ke Sai da ke Sai da ke Sai da ke Rayuwata za tai dadi Sai da ke Sai da ke Sai da ke Rayuwata za tai dadi Binta my lover Ni banda rowa Ba cika baki ba Kin san da hakan Kece my lover And I love you over Ba cika Baki ba Kin san da hakan Yadda Nake ji da kaina Haka Nake ji dake Abinda Na ke so ma kaina Haka Nake so ma ke Yadda nake ji da kaina Haka nake ji da ke Abinda nake so ma kaina Haka nake so ma ke Sai da ke Sai da ke Sai da ke Rayuwata za tai dadi Sai da ke Sai da ke Sai da ke Rayuwata za tai dadi
Writer(s): Ali Namanjo, John Alade Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out