Music Video

Inban Ganki Ba
Watch {trackName} music video by {artistName}

Credits

PERFORMING ARTISTS
Danmusa New Prince
Danmusa New Prince
Performer
Prince na kasheep
Prince na kasheep
Performer
Musa Muhammad Dan musa
Musa Muhammad Dan musa
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Danmusa New Prince
Danmusa New Prince
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Prince na kasheep
Prince na kasheep
Producer

Lyrics

Dan Musa yaso dawaka, saurara Kibani dama da fata, aa-a Nabaki amana, rike da hannu ki kama Tabbas ninagan alama Soyeya nidake yanzu ne fa zamu sauma Nache inasonki bawasa, zanchen zuchiya Nazo ne, yazo in furtata Azalin kauna Kin birginanin da hantata In kin Lura Asonki nazama mai hauka Keche tawa Nbangan kiba kuka, baby kuka Nbangan kiba kuka, sai kuka Nbangan kiba kuka, baby kuka Nbangan kiba kuka, oh kuka Yarinya mai ladabi, kuakuawa ta gari Muryanki akwai zaki Tankar naman nan tantabashi Zuchiyata, na baki gata Zo in leka un nuna maki kawna Babu banbanchi wata da zara Nza ta zo hira kinsa mun a lanfa Nbangan kiba kuka, baby kuka Nbangan kiba kuka, oh kuka Walai talai kuka, oh kuka Kezaki share min kuka, baby kuka Kezaki debe min kewa, oh kewa Nbangan kiba kuka, oh kuka Nbangan kiba kuka, oh kuka Nbangan kiba kuka, baby kuka Unbangan kiba kuka, baby kuka Nbangan kiba kuka, oh kuka Walai talai kuka, oh kuka Nbangan kiba kuka Kuka Kuka Kuka Kuka
Writer(s): Danmusa New Prince Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out