Lyrics

Ahn Y'an iska Karya ne Kai Suka ce this Suka ce that Wai ni nake hana su sakewa like Sabon Pant Allow me to live in peace Man no be God And if you don't like me don Allah no be by force Suka ce this Suka ce that Wai ni nake matsa musu a gari like Sabon Pant Allow me to live in peace Man no be God And if you don't like me baba i go miss your calls Don't Call me Alhamdulillah tunda mun tashi Mun tafi mun barsu da cin bashi Matsiyata mun basu jan kati Kuma VIP idan muka je party Mun barsu da hayya hayya Suna bara a gefen hanya Y'an iska basu da kunya Su taba ni su kwana jinya Kai nuna ni suke like watan Ramadan I am number one Arewa jagaban Ko bani nan ba mai zama a gaban Duk rikici nikam kudina zaku ban Kuma bani kallon kowa da gashi In ka ganni dole ka tashi I play hard slay har Muci mu more mu ja musu gashi No be today we start e don tey tey We dey hustle and pray for the pay pay/pepper Mun tafi mun barsu a gefe Muna sama suna keke napepe Ba wani dan iska a gaba na Neman kudi nasa a gaba na Bani son hauka in ka tanka zan cire kanka in sa a jaka na Suka ce this Suka ce that Wai ni nake hana su sakewa like Sabon Pant Allow me to live in peace Man no be God And if you don't like me don Allah no be by force Suka ce this Suka ce that Wai ni nake matsa musu a gari like Sabon Pant Allow me to live in peace Man no be God And if you don't like me baba i go miss your calls Don't Call me
Writer(s): Bamison Azi Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out